fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Kwaya

An kama daliban makarantar ‘yansanda ta Wudil da kwaya, an kori wata saboda daukar ciki

An kama daliban makarantar ‘yansanda ta Wudil da kwaya, an kori wata saboda daukar ciki

Tsaro
An kama daliban makarantar horar da 'yansansa dake Wudil jihar Kano su 4 wanda ke shekarar karshe da zargin ta'ammuli da miyagun kwayoyi.   Daliban na hannun hukumar hana sha da fataucin Miyagun kwayoyi ta NDLEA inda ake kan Bincike, hakan ya fito ne daga bakin shugaban makarantar, AIG Zanna Ibrahim yayin da yakewa daliban makaranta jawabi a jiya, Alhamis.   Dailytrust ta ruwaito cewa, an kama motar da daliban ke ciki ne a kwanar Dangora. Ya kuma bayyana cewa an kori daliban makarantar 25 ciki hadda wata daliba da aka samu da ciki da kuma wasu da suka nuna halin rashin da'a.   Yace zasu gabatar da gwajin Ciki dana kwaya dan tabbatar da cewa wanda suka cancanta ne kawai zasu yi atisayen. “We had an incident of pregnancy where a cadet has been dismisse...
Am kama dillalan kwaya sama da 300 a jihar Katsina

Am kama dillalan kwaya sama da 300 a jihar Katsina

Uncategorized
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa dillalan kwaya sama da 300 ne aka kama daga watan Janairu zuwa yanzu.   Hakan ya fito daga bakin shugaban hukumar, reshen jihar,  Sule Momodu a yayin da ya kaiwa gwamnatin jihar ziyara ranar Jumaar data gabata. Ya bayyana cewa yawan miyagun kwayoyin da aka kama sun kai kilograms 460, yace suna godiya ga gwamnatin jihar bisa goyon bayan da take basu kuma suna neman karin goyon bayanta.
Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Ta Gabatar Da Masu Fataucin Kwayoyi 21 A Jihar Adamawa

Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Ta Gabatar Da Masu Fataucin Kwayoyi 21 A Jihar Adamawa

Uncategorized
Rundunar ta jihar Adamawa ta Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), ta gabatar da wasu mutane 21 da ake zargi da fataucin miyagun kwayoyi tare da kwace muggan kwayoyi masu nauyin kilo 60.997, a kokarin da take na tabbatar da lafiyar al’umma a cikin jihar. Mohammed Bello, kwamandan hukumar a jihar ya ce, an kama wadanda ake zargin ne a cikin watan Agusta. Ya kuma kara da cewa, 18 daga cikin wadanda ake zargin maza ne yayin da 3 kuma mata ne, kuma ya kara da cewa rundunar ba zata zauna ba har sai an kawar da matsalar a jihar. Bello ya lura cewa babban abin damuwa shine gaskiyar cewa wadanda aka kama sun fada cikin shekarun 18 zuwa 50, wanda shine shekarun amfana da rayuwa. "Akwai mutane 7 duk maza a cikin shekaru 17 zuwa 48 wadanda ake kula da kuma basu shawa...