Matar nan me idon Kyanwa, Risikat Azeez daga jihar Kwara da a baya tace saboda idonta mijinta ya gudu ya barsu ita da 'ya'yanta a yanzu ta yafe masa har an sake daura musu aure.
A jiyane Alfa Ajijola Anabi ya daura musu auren da mijinta Wasiu Omodada a Aiyegbemi, Ilorin.
Ita dai wannan kyanwa yar asalin kasar Belgium ta kamu da cutar Numfashi wanda aka fi sani da Coronavirus.
Kyanwar dai ba'a bayyana shekaraun ta ba, sai dai kamar yadda majiyar Brussels Times reported ta rawaito tace, wannnan kyanwa ta kamu da iftila'in annobar cutar ne daga gun mai ita Wanda aka rawaito yana dauke da cutar kamar yadda majiyar ta shaida.
Bayan gwajin da akai wa kyanwar an tabbatar itama ta kamu da cutar bisa ga wasu alamomi da suka fara bayyana a jikin ta, inda aka samu tana yawan amai gami da yawan gudawa babu kakkautawa a cewar wani kwararran likita mai suna Steven Van Gucht wanda mai bincike ne a asbitin Jami'ar Ghent University’s a fannin magun-guna.
A cewarsa ya duwar cuta tsakanin mutum da kuma dabbobi abu ne mai saukin gaske.
Sai dai harzuwa yanzu baya g...