fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: l

Bidiyo: Fashewar Wani Abu a Birnin Beirut na kasar Lebanon ya tsorata Duniya: Mutane a kalla 73 sun mutu sama da Dubu 3 sun jikkata

Bidiyo: Fashewar Wani Abu a Birnin Beirut na kasar Lebanon ya tsorata Duniya: Mutane a kalla 73 sun mutu sama da Dubu 3 sun jikkata

Uncategorized
A yaune Duniya ta kadu sosai da ganin fashewar wani bu a Birnin Beirut na kasar Lebanon inda da farko wata euta ta fara ci amma daga baya ta fashe inda ta bazu zuwa gurare da dama.   Lamarin ya farune a gabar teku dake birnin, a cikin bidiyo da dama da suka bayyana a shafukan sada zumunta an ga yanda abin me matukar ban tsoro ya faru.   Gargadi(Idan kana da sarin Fargaba kada ka kalli wadannan Bidiyo, dan suna da firgitarwa).   Ministan harkokin cikin gida na kasar, Mohammed Fahmi yace ana zargin wani kyamikal ne da aka ajiye a wani guri ya kawo fashewar.   Hukumomi sun bayyana cewa akalla mutane 73 suka mutu, yayin da sama da Dubu 3 suka jikkata, an rika ganin gawarwakin mutane yashe a kasa, a bidiyoyin da zaku gani a kasa.   Hakanan ...