fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Labara Karya

Yanda aka gano wasu labaran karya da suka watsu sosai akan zanga-zangar SARS

Yanda aka gano wasu labaran karya da suka watsu sosai akan zanga-zangar SARS

Uncategorized
A yayin da ake cikin zanga-zangar SARS wadda ta rikide ta koma ta neman gyara ayyukan gwamnati, wasu na amfani da wannan dama wajan nuna inda gwamnati ta gaza.   A hakan ne wasu daga ciki ke yada labaran karya, musamman a shafukan sada zumunta:   To saidau wasu daga cikin wakilan gwamnati dama sauran masu kishin kasa sun rika bibiyar labaran da binciken gano Asalinsu.   Ga wasu daga cikin labarai da hotuna da suka yadu sosai wanda daga baya aka gano na karyane:   Wannan kuma wani hoto ne da aka yi siddabarun canjashi ya nuna kamar dan jam'iyyar APC ne ke kaddamar da wata gada da aka ce an yi ta a Miliyoyin Naira.   Saidai shima bincike ya nuna cewa ba a Najeriya lamarin ya faru ba.   https://twitter.com/OshiboteTaiwo/sta...