fbpx
Thursday, July 7
Shadow

Tag: labarin wasanni

Hotuna: Cristiano Ronaldo ya je kallon wasan El clasico kuma ya nuna farin ciki sosai da nasarar Real Madrid

Hotuna: Cristiano Ronaldo ya je kallon wasan El clasico kuma ya nuna farin ciki sosai da nasarar Real Madrid

Wasanni
Gwarzon dan wasa  Kuma mai taka leda a Juventus Cristiano Ronaldo ya yi amfani da lokacin hutu a gasar Italiyan Serie A, saboda tsoron Coronavirus da ta bulla a kasar Italia, inda dan wasan ya kasance a filin Santiago Bernabeu don kallan  karawar da kungiyar Real Madrid ta El Clasico da ta yi da Barcelona a ranar Lahadi. Dan wasan mai shekaru 35 ya shiga filin wasan ne cikin sirri  don gudun kada wasu masoya su gano shi, hakan ya  nuna cewa har yanzu kulob din madrid yana nan aransa, bayan da aka nuna shi yana murnar Nasarar da tsohuwar kungiyarsa ta samu lokacin da vinicius jrs ya zura kwallo, a inda madrid ta doke 2-0. Barcelona Vinicius ne ya fara zura kwallo, a minti na 71 har ma ya kwaikwayi shahararren dan wasan Ronaldo, Inda aka nuna shi yana yabawa ga dan wasan.  Wan...

Labarin wasanni: Dani Alves zai koma Arsenal

Uncategorized
Labarin wasanni na cewa tauraron dan kwallon kasar Brazil me bugawa kungiyar PSG wasa, Dani Alves zai koma Arsenal da buga wasa bayan da kwantirakin shi ya kare a PSG. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin da AS ta ruwaito tace Manchester City da Tottenham suna neman Alves amma rahotanni sun bayyana cewa Arsenal ya zaba zaije. Alves ya shirya rage albashinshi dan ya koma Arsenal, ya bukaci a rika biyanshi albashin fan dubu dari 200 maimakon fan dubu dari 230 da yake karba duk sati a PSG. Dama dai Alves yayi aiki tare da kocin Arsenal din, Unai Emery lokacin yana PSG. A wani labarin wasanni kuma da Daily Mail ta ruwaito, Manajan Gareth Bale ya karyata rade-radin dake yawo cewa dan wasan zai koma tsohuwar kungiyarshi ta Tottenham inda yac...

Barcelona ta yiwa PSG tayin Fan miliyan 32 da Coutinho da Dembele a basu Neymar

Uncategorized
Tauraron dan kwallon kasar Brazil Neymar ya koma kungiyarshi ta PSG dan fara Atisaye bayan da yayi lattin komawa da sati daya. Neymar ya koma PSG ne a jiya, Litinin inda bayan komawar tashi suka yi zama na musamman da daraktan wasanni na kungiyar, Leonardo de Araújo, kamar yanda kabarin wasanni suka bayyana. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); A ganawar tasu, an ci tarar Neymar saboda bata lokacin da yayi wajan dawowa kungiyar sannan shima ya kara jaddadawa kungiyar cewa shifa yana so ya barta baiso ya ci gaba da buga musu wasa. Labarin wasannin kamar yanda Le Parisien ta ruwaito sun ci gaba da cewa, Leonardo ya kara tunawa Neymar cewa kada ya mantafa yana da alkawarin yiwa PSG wasa akanshi wanda kuma dole ya girmamashi. Neymar dai be bayyana c...

Ku yi hakuri, mun yi iya bakin kokarinmu>>Ighalo ya gayawa ‘Yan Najeriya: Najeriya ce kasar da ta fi bamu wahala>>Mahrez

Uncategorized
Labarin wasanni ya bayyana cewa, Tauraron dan kwallon kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Odion Ighalo ya baiwa 'yan Najeriya hakuri akan rashin nasarar da suka yi jiya a hannun kasar Algeriya da ci 2-1 a gasar cin kofin nahiyar Afrika dake ci gaba da gudana a kasar Egypt. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin sun ci gaba da cewa, Ighalo da yake hira da manema labarai bayan wasan na jiya yace, 'yan Najeriya ku yi hakuri, Wasane me wahala kuma bamu da sa'a. Bayan da aka dawo hutun rabin lokaci mun yi wasa sosai amma ba'a samu yanda ake so ba. Zamu ko yi darasi daga kuskuren da muka yi da kuma neman matsayi na 3. Ana kusa da hura tashine dan wasan kasar Algeria, Riyad Mahrez ya ci Najeriya kwallo daga bugun tazara wanda ya bayar da sakamakon was...

Labarin Wasanni: Barcelona ta gabatar da Griezmann tare da bashi lambar da zai goya

Uncategorized
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasanni sun bayyana cewa, Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona a karshe ta gabatar da tauraron dan wasan da ta siyo daga kungiyar Atletico Madrid, Antoine Griezmann. Barca ta siyo Griezmann akan miliyan 120 a cinikin da yake cike da danbarwa. Madrid ta bayyana lamba 17 a matsayin lambar da zata baiwa sabon dan wasan nata me shekaru 28. Griezmann ya bayyana cikin rigar Barcelona yana fara'a ya kuma bayyana manema labarai cewa, ina farin ciki da kasancewata anan, na karbi babban kalubale. A shirye nike da duk wani abu da zan fuskanta nan gaba,injishi.

Labarin Wasanni:Lokacin da Ina Barcelona muka ci PSG 6-1 ne bazan taba mantawa dashiba>>Neymar

Uncategorized
Tauraron dan kwallon kasar Brazil, Neymar dake bugawa kungiyar PSG ta kasar Faransa wasa wanda yake kokarin komawa tsohuwar kingiyarshi ta Barcelona an tambayeshi wane lokaci ne ba zai taba mantawa dashi a tarihin wasan kwallo da yayi? Amsar da ya bayar PSG ba zata ji dadinta ba, kamar yanda Labarin wasanni suka bayyana. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Labarin wasannin sun ci gaba da cewa, oh my goal sun tambayi Neymar wane lokaci ne ba zai tana mantawa dashi ba a harkar kwallo da yayi?  Bayan yin tunani na dan lokaci sai ya kada baki yace, lokacin yana Barcelona, cin da sukawa PSG a gasar cin kofin Champions League na 6-1, ban taba jin farin ciki irin na wannan lokaci ba,injishi. Da kuma aka tambayeshi wane lokacine ba zai manta dashi ba a daki...

Labarin Wasanni: AFCON: Kocin Algeria ya caccaki ‘yan jaridar Najeriya

Uncategorized
A ganawa da manema labarai da me horas da 'yan kungiyar kwallon kafar kasar Algeria, Djamel Belmadi yayi ta kamin fara wasa ya caccaki 'yan Jaridar Najeriya bayan wata tambaya da aka mai da bata mai dadi ba. (adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Wata 'yar jaridan Najeriya me suna, Chisom Mbonu-Ezeoke ce ta tambayi kocin ko me zaice akan abinda ya faru a wasan da kasar Algeria ta buga da Kwadebuwa inda dan wasanshi na baya, Sofiane Feghouli ya makala hannunshi a jikin Wilfred Zaha ya fadi da gangan yana jiran alkalin wasan ya hura mai mugunta, abinda ya dauki hankula sosai. Kocin yaki amsa tambayar inda yace 'yar jaridar ta Najeriya bata san aikin ta ba, amsar daya bayar tasa 'yan jaridar Algeria dake gurin suka tafamai a matsayin yabawa d...

Magoya bayan Atletico Madrid sun lalata Tambarin sunan Griezmann: Dan wasan ya mayar da martani kan kalaman kungiyar

Uncategorized
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Masoyan kungiyar Atletico Madrid sun lalata tambarin sunan Antoine Griezmann da aka buga a jikin filin wasan kungiyar dan karramashi a matsayin wanda ya bugawa kungiyar wasanni 100. Masoyan kungiyar sun lillika wasu fastoci da kuma watsa kasa a jikin sunan Griezmann din bayan komawarshi Barcelona. Barcelona ta biya Yuro miliyan 120 akan Griezmann duk dacewa dai Atletico Madrid din ta nuna kin amincewa da farashin sannan ta yi barazanar garzayawa ga FIFA dan kai kara. Ba wannan ne karin farko da magoya bayan kungiyar ke ciwa tambarin sunayen 'yan wasa mutunci ba bayan sun bar kungiyar, sun yiwa 'yan wasa irin su Thibaut Courtois, Hugo Sánchez da Sergio Agüero wannan abu. A wani labarin Wasanni na Grie...

Dan uwan Zidane ya rasu: Ya bar Madrid zuwa Faransa

Uncategorized
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Me horas da 'yan wasan Real Madrid, Zinedine Zidane yayi rashin dan uwanshi me suna Farid. Real Marid dince ta tabbatar da haka a wata gajeruwar sanarwa data fitar inda Zidane din ya tafi Faransa gurin iyalinshi jiya Juma'a. A yayin fara Atisaye na rana ta hudu, bayan dawowa daga hutu da 'yan wasan na Real Madrid ke yi, sun yi shiru na minti daya dan nuna alhini ga rashin dan uwan na Zidane. David Bettoni, mataimakin Zidane din ne ya amshi ragamar horas da 'yan wasan kamin ya dawo. 

Isco ya samu karuwar da namiji

Uncategorized
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({}); Tauraron dan kwallon Real Madrid, Isco Alarcon ya samu karuwar da Namiji. Isco ya saka wannan hoton na sama inda yake tare da matarshi tana rike da jaririn nasu a shafinshi na sada zumunta sannan ya rubuta. "Rana mafi afani a rayuwarmu, muna maka maraba da zuwa Theo"