fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Labarina

Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa>>Laila ta fim din Labarina

Da Ni Namiji ce da na rika wa maza kwacen Budurwa>>Laila ta fim din Labarina

Nishaɗi, Uncategorized
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda aka fi sani da Laila a shirin Fim din Labarina ta bayyana cewa da ita namijice, kwacen Budurwa zata rikawa Samari.   Ta sakawa Masoyanta wani Bidiyon barkwanci ne inda tawa kanta kwalliyar Maza, Masoyanta sun rika bayyana mabanbanta Ra'ayoyi akai.   Wani yace mata, Na shiga Uku, ko a Namiji kika zo sai a hankali ya tashi Mairo.   Maryam ta bayyana cewa zan yi kwace kam.   Wani kuwa ce mata yayi kin yi sa'a ke ba namiji bace, da zaki rasa matar da zata aureki. https://www.instagram.com/p/CM7HapiHqLi/?igshid=bptimhrv4e1c Shima ta bashi Amsar cewa, Kwacen mata zata rika yi.  
Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda ta fi suna da Laila a shirin fim din Labarina wanda aka nuna a gidan Talabijin na Arewa24 ta kan nishadantar da masoyanta daga lokaci zuwa Lokaci a shafukanta na sada zumunta.   A wannan karin ma abinda ya faru kenan inda ta dauko maganar Malam Na ta'ala da Matarsa, Adama na shirin fim din Dadin Kowa ta kwaikwaya. Ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka nishadantu da hakan tare da bayyana ra'ayoyinsu.   Wata me suna Maryam Hannamy ta cewa Maryam, Kawata Na shiga uku.   Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Bani Bace Aljanuna ne fa. Dan kallon Bidiyon sai a bi daya daga cikin Links din kasa:   Bidiyon Maryam Bidiyon Maryam
Bidiyo:Yanda aka biya Nazir Ahmad Sarkin Waka makudan kudi ya aske Sumarsa da ya shekara guda bai taba ba saboda Daukar shirin Labarina

Bidiyo:Yanda aka biya Nazir Ahmad Sarkin Waka makudan kudi ya aske Sumarsa da ya shekara guda bai taba ba saboda Daukar shirin Labarina

Nishaɗi
Ana ci gaba da daukar shirin fim din Labarina me farin jini wanda aka nunashi a gidan Talabijin na Arewa24.   Daya daga cikin taurarin fim din, kuma shahararren mawakin Hausa, Nazir Ahmad Sarkin Waka, ya bayyana cewa an sakashi ya aske sumarsa.   Ya bayyana cewa ya Aske sumarsa ne saboda masu shirya Fim din na Labarina sun bukaci haka, amma fa sai da suka biyashi, kuma ba aske ta gaba daya yayi ba, an dai rageta ne.   Yace shekara guda kenan be taba ta ba taba.   Dan kallon Bidiyon a danna nan  
Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Bidiyon Laila ta Shirin Labarina tana tuka jirgin Ruwa: Tace ba zata iya cire abin hancin ta ba saboda tana sonshi

Nishaɗi
Tauraruwar fim din Labarin, Maryam Musa Waziri da aka fi sani sa Laila ta wallafa wasu hotuna da Bidiyonta inda ta je yawon shakatawa.   An ganta a wani karamin babur na jirgin ruwa, inda ta bayyana cewa itace ke tukawa.   Masoyanda da dama sun yaba. Saidai wasu sun yi kira da cewa ta cire abin hancinta. Amma Maryam ta yi ta nanata musu cewa ba zata cire ba saboda tana sonshi. https://www.instagram.com/p/CLU8GCkHOK_/?igshid=zhnrgf0enh5b   https://www.instagram.com/p/CLU7Tezn6K2/?igshid=1s99q2m7v00nl   https://youtu.be/hp59kEVEfmI    
Ji amsoshin Tambayoyin, Yaushe za’a ci gaba da nuna Fim din Labarina, Awace tasha ce zata nunashi?

Ji amsoshin Tambayoyin, Yaushe za’a ci gaba da nuna Fim din Labarina, Awace tasha ce zata nunashi?

Nishaɗi
Tun bayan da aka kammala nuna zango ba biyu na fim ɗin Labarina mai dogon zongo, na kuma yi rubuta a shafina na Facebook cewa za mu sanar da lokacin da za a ci gaba da nuna zango na uku da kuma tashar da za a nuna, mutane da dama ke yin sharhi a kan lamarin daidai gwargwadon fahimtarsu. Sai dai abin da ya fi shahara a bakunan mutane har ma da wasu kafofin watsa labarai shi ne kamfanin Saira Movies ya samu matsala da gidan talabijin din Arewa24 masu nuna Labarina, wasu ma har cewa suke yi ba za a ƙara nuna fim ɗin a tashar ta Arewa24 ba. Tun daga lokacin muke samun tambayoyi da dama ni da abokan aikina a Saira Movies kan gaskiyar lamarin da kuma jita-jitar da ake yaɗawa. Kuma hatta wasu ma'aikatan tashar Arewa24 sun tambaye ni wai me ke faruwa ne? Ta ...
Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Musa Waziri ta saka kayatattun hotunan ta da ta dauka a Dubai a shafinta na Instagram.   Da dama sun yaba da Hotunan inda wani ya bata shawarar cewa ta yi aure ta Huta.   Saidai Maryam wadda ta yi fice a shirin fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 bata dauki Lamarin da zafi ba.   Ta baiwa wanda ya bata waccan shawara amsa da cewa "Toh"
Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Kayatattun hotunan Maryam Waziri( Laila a Fim din labarina) tana shakatawa a Dubai

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri da aka fi sani ds Laila a Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 kenan a wadannan hotunan nata data dauka a Dubai.   Maryam ta saka hotunan a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka yaba. https://www.instagram.com/p/CJnocwEnzCo/?igshid=1it30xbais4ya   https://www.instagram.com/p/CJlnwkun4mV/?igshid=opvozimzohof   https://www.instagram.com/p/CJlm7b6HhgF/?igshid=7anlhtubot2e
Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Laila ta shirin Labarina ta bayyana dalilin da yasa take saka Sarka a kafa

Nishaɗi
Tauraruwar Fim din Labarina da ake nunawa a tashar Talabijin ta Arewa24, Maryam Waziri aka fi sani da Laila ta bayyana dalilin da yasa take saka sarka a kafarta.   Maryam na daga cikin Taurarin Kannywood,  Mata da suka je yawon shakatawa a Birnin Dubai na hadaddiyar Daular Larabawa.   A lokuta da dama akan ganta da Sarka a kafa.   Bayan da ta saka hotunanta a shafinta na Instagram wasu sun rika tambayarta dalilin da yasa take saka sarka a Kafa.   Wani ya tambayeta, Menene Amfanin wannan sarkar?   Ta bada Amsar cewa Amfaninshi Kwaliya.   Wani ma ya sake tambayarwa me yasa take yawan son saka Sarka a kafa?   Sai ta bashi amsar cewa saboda tana son ta.    
Gaskiya ba’a min Adalci ba, a dawo min da Laila kawai>>Mahmood na shirin Labarina

Gaskiya ba’a min Adalci ba, a dawo min da Laila kawai>>Mahmood na shirin Labarina

Nishaɗi
Tauraron fina-finan Hausa,  Nuhu Abdullahi wanda ya fito a matsayin Mahmood a cikin shirin Labrina da ake nunawa a tashar Arewa24 ya bayyana cewa gaskiya ba'a masa Adalci ba.   Ya bayyana hakane ta shafinsa na Instagram,  abokin aikinsa, Ali Nuhu ya tambayeshi, kai kawa Sumayya Adalci?   Ya bashi Amsar cewa, Yallabai Yanayi ne ya zo da haka amma dai yanzu a dawo min da Laila.   Shima dai me bada Umarnin shirin, Malam Aminu Saira ya bayyana cewa, Allah ya kiyaye gaba ya sa Kaffara ya sa ya zama Darasi ga wasu. https://www.instagram.com/p/CJW5jVCJQA4/?igshid=x9vepsod9ts