fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Lagas

Lagos ta bayar da umarnin sakin mutane 253 da aka kama game da zanga-zangar #ENDSARS

Lagos ta bayar da umarnin sakin mutane 253 da aka kama game da zanga-zangar #ENDSARS

Siyasa
Babban Lauyan Legas kuma Kwamishinan Shari’a, Moyosore Onigbanjo ya shawarci kotuna da su hanzarta sakin mutane 253 da ‘Yan sanda suka kama dangane da zanga-zangar #EndSARS a jihar. Onigbanjo ya ce, Direktan Gabatar da Kara na Jihar (DPP) ya tantance tuhume-tuhume na dan lokaci da ‘yan sanda suka shigar a kansu kuma ba su samu wata shaidar farko ba ta cewa sun aikata wani laifi. A cewar wata sanarwa daga Daraktan, Hulda da Jama'a a Ma'aikatar Shari'a, Kayode Oyekanmi, Babban Lauyan ya bayyana cewa 'yan sanda sun gabatar da kararraki 40 game da mutane 361 da aka kama dangane da #EndSARS zuwa DPP don Neman Shawara, tsakanin Nuwamba 4 da 5, 2020. Onigbanjo ya ce: “An bayar da shawarwari a kan doka game da dukkanin kararraki 40 da aka karba, kuma ya zuwa ranar 6 ga Nuwamba 2020, D...