fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Lai Muhammad

Ba zamu iya lalata maboyar ‘yan Bindiga ba>>Lai Muhammad

Ba zamu iya lalata maboyar ‘yan Bindiga ba>>Lai Muhammad

Siyasa
Ministan yada labarai da Al'adu, Alhaji Lai Muhammad ya bayyana cewa sabo da kare gandun dajo da kuma kiyaye gurbatar yanayi gwamnatin tarayya ba zata iya lalata gaba dayan dazuka dan a kawar da 'yan Bindiga ba.   Ya bayyana hakane a wata hira ta Musamman da aka yi dashi inda yace amma suna kokarin ganin am kawo musu makaman da suka siya daga kasashen waje.   Yace yanzu yakin da ake na kimiyya ne kuma idan makaman suka iso Najeriya za'a yi maganin 'yan Bindigar dasu.   Yace kuma akwai bukatar hadin kai da aiki tare tsakanin gwamnoni dan kawo karshen matsalar. We cannot destroy the forest because of climate change. The better approach is not to destroy the forest because it would affect the eco-system but what we need is better consultation with sub n...
Ba a Najeriya kadai bane, har kasashen da suka ci gaba ana satar Dalibai>>Lai Muhammad

Ba a Najeriya kadai bane, har kasashen da suka ci gaba ana satar Dalibai>>Lai Muhammad

Siyasa
Ministan yada labarai da Al'adu,  Lai Muhammad ya bayyana cewa ba'a Najeriya kadai ake samun matsalar satar dalibai ba, Hadda kasashen Duniya da dama da suka ci gaba.   Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a Channelstv inda yace 'yan Bindigar sun fi son su yi garkuwa da mutanen dake da rauni.   Yace a kasar Amurka an samu satar dalibai har kusan sau 4 a shekarar 2020.
Bamu biya wanda suka sace daliban Kagara ko sisi ba>>Lai Muhammad

Bamu biya wanda suka sace daliban Kagara ko sisi ba>>Lai Muhammad

Siyasa
Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Mohammed, a ranar Asabar, ya ce Gwamnatin Tarayya ba za ta biya kudin fansa ba don a saki daliban da aka sace da kuma ma’aikatan Kwalejin Kimiyya ta Gwamnati, Kagara. Ya bayyana hakan ne a yau yayin gabatar da shi a gidan Talabijin din 'Sunrise Daily' wanda The PUNCH ke lura da shi. Akwai rahotannin da ba a tabbatar da su ba da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa gwamnati ta biya makudan kudade don ganin an sako wadanda aka sace din na Kagara. Amma lokacin da aka tambaye shi a ranar Asabar ko gwamnati ta biya kudin fansa ko kuma tana duba yiwuwar biyan kudin fansar, ministan ya ce, "A'a". Ministan ya kuma ce gwamnati ba za ta amince da duk wani nau'i na aikata laifuka ta kowace hanya ba. Ya ce, “’ Yan fashi a duk duniya suna aiki ...
Lai Muhammad ne babbar matsalar gwamnatin Buhari, duk abinda ya fada mutane na ganin karyce>>Kakakin APC

Lai Muhammad ne babbar matsalar gwamnatin Buhari, duk abinda ya fada mutane na ganin karyce>>Kakakin APC

Siyasa
Mataimakin daraktan yada labarai na jam'iyyar APC,  Yekini Nabena ya caccaki Ministan yada labarai, Alhaji Lai Muhammad inda yace shine babbar matsalar gwamnatin shugaban kasa,Muhammadu Buhari.   Ya bayyana hakane a matsayin martani kan kiranshi da sunan sojan gona da Lai Muhammad din yayi. Lai Muhammad ya nemi da a soke sabunta rijistar APC da ake yi a jihar sa ta Kwara saboda yace ta sabawa dokar jam'iyyar.   Saidai a martanin Nabena yace Lai Muhammad ya gaza a gwamanatinsa, baya iya komai. Mutane ma da yayi magana suna ganin karyace kawai yace, yace in ba haka ba, ya fito ya fadi irin gudummawar da ya bada a gwamnatin shugaba Buhari   Yace a matsayinsa na Ministan yada labarai kamata yayi ace shine ke yiwa jama'a bayanin yanda tsarin gwamnati yake amma y...
Yan bindiga a shirye suke su saurari Sheikh Gumi fiye da gwamnati>>Lai Muhammed

Yan bindiga a shirye suke su saurari Sheikh Gumi fiye da gwamnati>>Lai Muhammed

Uncategorized
Lai Mohammed, ministan yada labarai, ya ce 'yan fashi da masu aikata laifi sun fi son su saurari shugabannin addinai a matsayin masu shiga tsakani fiye da gwamnati. Mohammed ya fadi haka ne a yayin wani shiri a gidan talabijin na kasa ranar Juma'a. Ministan, yayin da yake maida martani game da ganawar da Ahmad Gumi, wani fitaccen malamin addinin Islama, da wasu da ake zargin 'yan fashi ne a jihar ta Zamfara, ya ce babu wani abin mamaki ai, za a yi amfani da shugabannin addinai su zama tamkar wata gada tsakanin gwamnati da' yan ta'addan. Ya ce gwamnati ta yi amfani da hanyoyin da za a bi wajen magance rikicin. Akwai wasu rahotanni da ke cewa Gumi ya gana da wasu 'yan fashi a dajin Zamfara inda ya nemi a zauna lafiya. "Kamar yadda na bayyana cewa lokacin da m...
Lai Muhammad ya caccaki masu neman a hukunta tsaffin shuwagabannin tsaro

Lai Muhammad ya caccaki masu neman a hukunta tsaffin shuwagabannin tsaro

Uncategorized
Ministan yada labarai da Al'adu,  Alhaji Lai Muhammad ya caccaki masu neman a hukunta tsaffin shuwagabannin tsaro da suka yi ritaya.   Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a gidan Rediyo inda yace masu wannan kiraye-kirayen ba 'yan kasa na gari bane.   Ya kuma bayyana cewa, tsaffin shuwagabannin tsaron sun yi aikinsu bisa yanda doka ta tanada inda yace masu maganar a hukunta su me suka sani game da aikin soja?   PDP da wasu 'yan Najeriya sun nemi a hukunta tsaffin shuwagabannin tsaron bisa zargin take hakkin bil'adama inda tuni ma har wasu sun kai kararsu kotun hukunta manyan Laifuka ta ICC. Reacting on Tuesday, Lai Mohammed said, “To the best of my knowledge, our service chiefs obey the rules of engagement and where there are infractions, t...
Ka daina yiwa ‘yan Najeriya karya, wani dan majalisa ya fadawa Lai Mohammed

Ka daina yiwa ‘yan Najeriya karya, wani dan majalisa ya fadawa Lai Mohammed

Siyasa
Dan majalisar da ke wakiltar mazabar tarayya ta Ethiope a majalisar wakilai, Hon Ben Igbakpa, ya caccaki Ministan Yada Labarai, Alhaji Lai Mohammed kan ya daina wa yan Najeriya karya, a yayin da yake gudanar da ayyukansa.   Dan majalisar yace abin takaici irin kalaman da minista ya yi wajen kare gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari yana mai cewa, "Karya yake yi kawai kuma har ma yana kokarin haifar da matsaloli ga gwamnatin mai ci."   Da yake magana da manema labarai a jiya, dan majalisar ya ce: “Ina mamakin lokacin da mutane suka shiga ofis sai su manta cewa daga wani wuri suke kuma suna yi kamar ba za su taba barin ofishin ba.
Matsalar rashin tsaro ta inganta a karkashin Gwamnatin Buhari, fiye na lokacin baya>>Lai Mohammed

Matsalar rashin tsaro ta inganta a karkashin Gwamnatin Buhari, fiye na lokacin baya>>Lai Mohammed

Siyasa
Gwamnatin Najeriya ta yi alfahari da samun nasarar yaki da rashin tsaro a kasar. Lai Mohammed, Ministan Yada Labarai da Al'adu, ya ce jami'an tsaro na aiki don kare 'yan Najeriya. Da yake magana a wani taron manema labarai a Abuja, Ministan ya dage cewa yanayin tsaron Najeriya a karkashin gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya fi na 2015 kyau. Mohammed ya kuma fadi wasu nasarorin da jami'an tsaro suka samu yayin gudanar da ayyukansu. Ya ce: “Zan iya fada ba tare da jinkiri ba cewa, duk da cewa Najeriya na fuskantar kalubalen tsaro, lamarin ya fi abin da muka hadu da shi a 2015 kyau. “Zan iya fada muku a yau cewa sojoji,‘ yan sanda da sauran jami’an tsaro da na leken asiri suna kara kaimi don bunkasa tsaron rayuka da dukiyoyi a duk fadin kasar, kuma sakamakon ya fara n...
Gwamnatin tarayya ta tona Asirin masu haddasa rashin tsaro a Najeriya inda ta fadi sunayensu

Gwamnatin tarayya ta tona Asirin masu haddasa rashin tsaro a Najeriya inda ta fadi sunayensu

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa kotun Duniya ta ICC da kuma kungiyar kare hakkin bil'adama da Amnesty international ne suke kara yawan matsalar tsaron da ake samu a Najeriya.   Ministan Yada labarai, Lai Muhammad ne yayi wannan zargi a ganawar da yayi da manema labarai a Legas a yau, Litinin.   Ya bayyana cewa wadannan kungiyoyi na daukewa jami'an tsaro hankali kan aikin da suke na yaki da ta'addanci.   Yace suma wadannan kungiyoyi sun zama abokan fadan Najeriya inda sukewa hukumomin tsaron barazana kan binciken take hakkin bil'adama da kuma laifukan yaki. “The Federal Government frowns at this unbridled attempt to demoralise our security men and women as they confront the onslaught from bandits and terrorists. “Nigeria did not join the ICC so i...
Bala’in da kukewa Najeriya fata ba zai faru ba>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa fastoci inda tace PDP kuma bata iya Adawa ba

Bala’in da kukewa Najeriya fata ba zai faru ba>>Gwamnatin Tarayya ta gayawa fastoci inda tace PDP kuma bata iya Adawa ba

Siyasa
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan yada labarai, Lai Muhammad ta bayyana cewa bala'in da wasu Fastoci ke fatan zai afkawa Najeriya ba zai faru ba.   A sakonnin sabuwar shekara, Wasu fastoci wun yi ikirarin hango wasu abubuwan da zasu faru a cikin shekarar 2021. Lai Muhammad yace yawancin abubuwan da fastocin suka hango ba masu kyau bane.   Yace dan haka ba zasu faru ba, Najeriya ba zata rushe ba. Ya bayyana hakane a ganawar da yayi da manema labarai a Yau, Litinin.   Da yake magana akan PDP kuwa, Lai Muhammad yace PDP bata iya Mulki ba kuma yanzu data zama 'yar Adawa bata iya adawarba. Yace su komai shugaba Buhari yayi sai su yi ta kushewa.   Yace ba haka ake Adawa ba. Let me also take this opportunity to condemn the constant infantile pr...