fbpx
Friday, March 31
Shadow

Tag: Laila

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Bidiyo: Yanda Aljanun Laila ta shirin fim din Labarina suka tashi

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Waziri wadda ta fi suna da Laila a shirin fim din Labarina wanda aka nuna a gidan Talabijin na Arewa24 ta kan nishadantar da masoyanta daga lokaci zuwa Lokaci a shafukanta na sada zumunta.   A wannan karin ma abinda ya faru kenan inda ta dauko maganar Malam Na ta'ala da Matarsa, Adama na shirin fim din Dadin Kowa ta kwaikwaya. Ta saka bidiyon a shafinta na sada zumunta inda kuma masoyanta da dama suka nishadantu da hakan tare da bayyana ra'ayoyinsu.   Wata me suna Maryam Hannamy ta cewa Maryam, Kawata Na shiga uku.   Saidai Maryam din ta bata amsar cewa, Bani Bace Aljanuna ne fa. Dan kallon Bidiyon sai a bi daya daga cikin Links din kasa:   Bidiyon Maryam Bidiyon Maryam