fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Lalata

Bidiyon yanda aka kama Malamin Jami’a yana lalata da dalibarsa

Bidiyon yanda aka kama Malamin Jami’a yana lalata da dalibarsa

Uncategorized
Wani Bidiyo ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda aka ga wani Malamin jami'ar LAUTECH dake jihar Oyo na lalata da dalibarsa.   An ga Malamin da ake zargi yana lalata da dalibar tasa Turmi da tabarya inda wani ke daukarshi ta baya.   A kwanakin bayane dai aka kama wata daliba itama ana lalata da ita wadda aka bayyana cewa 'yar makarantar ce, saidai daga baya hukumomin makarantar aun nesanta kansu da ita.
Hotuna: Yanda akawa wani mutum da aka kama da lalata karamar yarinya Bulala a kasar Indonesia

Hotuna: Yanda akawa wani mutum da aka kama da lalata karamar yarinya Bulala a kasar Indonesia

Uncategorized
A yau, Laraba, 15 ga watan Yuli, an yiwa wani matum bulala 74 a bainar jama'a a yankin Aceh na kasar Indonesia bayan samunshi da laifin lalata da karamar Yarinya.   Mutumin dan shekaru 26 da za'a mai Bulala 80 ne amma aka rage zuwa 74 saboda kwanaki 6 da yayi a gidan kaso. Yankin Aceh dai na kasar na amfani da shari'ar Musulunci wajan hukunci inda ake hukunta masu caca da zina dadai sauran laifuka.
Hotuna: Al’aurar wani matshin Najeriya ta karye yayin da yake lalata da Budurwarsa

Hotuna: Al’aurar wani matshin Najeriya ta karye yayin da yake lalata da Budurwarsa

Uncategorized
Wani matashin Najeriya ya gamu da wani tashin hankali da ba kasafai aka cika jinshi ba inda yana tsaka da lalata da budurwarsa sai al'aurarshi ta karye. Wani Likita, Olumide Adeuyi ne ya bayar da labarain hakan ta shafinshi na sada zumunta. Yace lamarin ya farune da misalin karfe 5 na yamma saidai be bayyana a inane abinda ya faruba. Wani dan uwanshi Likita, Dr.Olufunmilayo yayi karin haske akan lamarin inda yace tabbas abune da yake faruwa amma ba kasafai ba.   Yace yakan iya kaiwa ga hana mutum sake saduwa da iyali ko kuma wahala wajan Fitsari idan ba'a yi aiki ba.   Da dama sun nuna Alhini kan faruwar wannan abu.
An kama dan shekaru 50 daya kwashe shekaru 6 yana lalata da ‘ya’yanshi a jihar Naija

An kama dan shekaru 50 daya kwashe shekaru 6 yana lalata da ‘ya’yanshi a jihar Naija

Uncategorized
Jami'an 'yansanda a jihar Naija sun kama wani mutum da ya kwashe shekaru 6 yana lalata da 'ya'yansa.   Peter Ayemoba yana zaunene a karamar hukumar Suleja inda yake tilastawa 'ya'yansa yin lalata dasu. Ya fara wannan ta'asa tun shekarar 2013. Yanzu dai 'ya'yan nashi shekarunsu 20 da 22 amma duk da haka bai daina ba saida ya jishi a komar 'yansanda. Yakan yiwa 'ya'yan nashi barazanar cewa zai kashesu ya kashe kanshi idan suka ki biya mai bukatarsa.   Da yake bayani a hannun 'yansanda Peter ya bayyana cewa duk sanda sha'awarsa ta motsa yakan nemi daya daga cikin 'ya'yanshi dake kusa ta biya mai bukata bayan yayi tatul da giya, kuma basu isa su ce masa a'a ba.   Me magana da yawun 'yansandan jihar, Wasiu Abiodun ya tabbatar da faruwar lamarin inda yace ...