fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: lamido

Jami’ar Nnamdi Azikiwe zata Karrama Sarkin Kano

Jami’ar Nnamdi Azikiwe zata Karrama Sarkin Kano

Uncategorized
Shugaban Jami’ar Nnamdi Azikiwe, Awka a jihar Anambra, a ranar Litinin ya sanar da jerin sunayen ‘yan Najeriya da za a basu shaidar digirin girmamawa a bikin babban taron da za a gudanar tsakanin 9 zuwa 13 ga Maris.   Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Charles Esimone ne ya bayyana hakan a ranar Litinin.   Cikin jerin sunayen da VC ta sanar akwai Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi; da Shugaban INNOSON Motors, Cif Innocent Chukwuma, da sauransu.