fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Laolu Akande

An zargi Hadimin Osinbajo da liking din caccakar Buhari saidai ya karyata

An zargi Hadimin Osinbajo da liking din caccakar Buhari saidai ya karyata

Siyasa
Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan,  watau Reno Omokri ya zargi hadimin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, watau Laolu Akande da cewa yayi laikin din rubutun da yayi cewa shugaban kasar bashi da cikakken Ilimi.   Omokri yayi zargin cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari bashi da takardar WAEC ta kammala sakandare saboda zarginshi da aka ti da tsanar Buhari saboda ya rasa aikinsa.   Saidai ya kuma bayyana cewa hadiman mataimakin shugban kasar sun gabbatar da zargin nasa inda gashi kakakin sa, Laolu akande yayi likin abinda ya Rubuta.   Saidai Akande ya karyata inda yace kuskuren hannu aka samu.   Vice President Yemi Osinbajo's media aide,  Laolu Akande has countered former Presidential spokesperson Reno Omokri...