fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Lauya

Kotu ta daure Lauya saboda damfara akan sayen fili

Kotu ta daure Lauya saboda damfara akan sayen fili

Uncategorized
Babbar kotun tarayya dake Calabar, jihar Cross-River ta daure wani lauya, Ezechi Okereke tsawon shekaru 7 saboda kamashi da laifin damfara.   Shugaban 'yansandan Najeriya ne ya shigar da karan kuma kotu ta yankewa Ezechi hukuncin zaman gidan yarin ne da zai fara daga 8 ga watan Yuli na shekarar 2015, kamar yanda Mai shari'a, I.E Ekwo ya bayyana. Hakanan an bukaci Lauyan da ya biya Wanda ke kara 2,970,000 kamin a sakeshi daga gidan yari.