
Lauyoyi da dama na son a kwacewa Abubakar Malami mukamin SAN
Lauyoyi akalla 300 na neman a kwacewa babban lauyan Gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari'a, Abubakar Malami Mukamin SAN.
Wani Lauya, Izu Aniagu ne ya fara wannan kiraye a shafin Change.org kuma tuni Lauyoyi 380 suka sakawa wannan kiranye nashi hannun nuna amincewa.
Suna dai zargin Malami je da canja wata doka a aikin Lauya wadda bata kamata ba.