fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Legas covid19

Wata mata mai dauke da cutar corona ta haifi ‘yan tagwaye a jihar legas

Wata mata mai dauke da cutar corona ta haifi ‘yan tagwaye a jihar legas

Kiwon Lafiya
Wata mahaifiya da ke dauke da cutar COVID-19 ta haifi tagwaye  a asibitin koyarwa na jami'ar Legas (LUTH). Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da asbitin ya wallafa a shafin sada zumunciki. Matar mai shekaru 22 ta haifi 'yan tagwaye Namiji da Mace a bisa taimakon likitoci  a ranar Talata 19 ga watan Mayu 2020.   https://twitter.com/LUTHofficial/status/1262748053183754241?s=20 A cewar Jami'an da suka karbi haihuwar sun bayyana cewa yaran suna cikin koshin lafiya. Wannan ya kawo adadin mutum hudu da aka bayyana sun haihu a cibiyoyin kebewa.      
Wata mai dauke da cutar corona a jihar legas ta haifi santalelan yaro

Wata mai dauke da cutar corona a jihar legas ta haifi santalelan yaro

Kiwon Lafiya
Wata mata wacce ke fama da cutar corona a jihar legas ta yi nasarar samun santalelan jaririn ta. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da gwamnan jihar Babajide sanwo Olu ya Sanar a shafinsa na sada zumunci. https://twitter.com/jidesanwoolu/status/1261711781015289858?s=20   A cewar sa Matar da yaran duk suna cikin koshin lafiay.   Haka zalika jihar legas ta Kara sallamar mutum 24 bayan sun warke daga cutar corona. https://twitter.com/jidesanwoolu/status/1261711787503898625?s=20 A cewar gwamanan jihar Babajide sanwo olu  
Tsohuwa mai kimanin shekaru 98 ta warke daga cutar corona a jihar legas

Tsohuwa mai kimanin shekaru 98 ta warke daga cutar corona a jihar legas

Kiwon Lafiya
Tsohuwa mai ran karfe mai kimanin shekaru 98 ta warke daga cutar corona a jihar legas Wata Tshowa wadda aka bayyana ta mafi tsofa a Najeriya da ta kamu da cutar Corona tsohuwar mai kimanin shekaru 98 ta warke daga cutar. Sanarwar hakan tazo ne daga bakin gwamnan jihar legas Babajide Sanwo Olu. Babajide ya bayyana hakan ne a ranar labara alokacin da yake bayyana halin da jihar ke ciki a sakamakon barkewar cutar a jihar inda ya bayyana sallamar mutum 26 da jihar tai ciki hadda tsohuwa mai shekaru 98 tare da  maza 13 mata 12 bayan an gwada su har sau biyu ba a same su da cutar ba. A karshe gwamanan ya yabawa Jami'an lafiya dake sadaukar da kai a wannan lokaci da ake fama da cutar corona. Ya kuma ja hankalin al'ummar jihar da su cigaba da bin matakan kariya yadda ya kamata...