fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Legas Hadarin jirgi

Yanzu-Yanzu: Bidiyon yanda Jirgi me saukar Angulu ya fada kan gidajen mutane a Legas

Yanzu-Yanzu: Bidiyon yanda Jirgi me saukar Angulu ya fada kan gidajen mutane a Legas

Uncategorized
Rahotanni daga jihar Legas na cewa jirgin sama me saukar Angulu ya fada kan gidajen jama'a a yankin Opebi dake jihar.   Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar, LASEMA ta bayyana cewa ta aike da jami'an ta dan bada agajin da ya kamata, saidai bata bayyana ainagin yanda lamarin ya faru ba. https://twitter.com/followlasema/status/1299315842451202050?s=19 Saidai wani shaidar gani da ido ya bayyana cewa ya ga gawar mutane 2 da suka mutu a hadarin. https://twitter.com/nwozor/status/1299311759795331072?s=19