fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Legas zuwa Ibadan

Hotuna:An kammala aikin jera layin Dogo daga Legas zuwa Ibadan

Hotuna:An kammala aikin jera layin Dogo daga Legas zuwa Ibadan

Siyasa
Kamfanin dake ginin titin jirgin kasa daga Legas zuwa Ibadan ya bayyana cewa ya kammala aza layin dogon da yake.   Kamfanin ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa wannan matakine na kaiwa ga karshen aiki .   https://twitter.com/CCECC8/status/1244983894098579456?s=19     Aikin na daya daga cikin wanda gwamnatin tarayya ke yi dan saukakawa al'ummar kasarnan harkar sufuri.