fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Lekki Legas

Shugaba Buhari ya sha Alwashin biwa wanda aka harba a Lekki kadin hakkinsu

Shugaba Buhari ya sha Alwashin biwa wanda aka harba a Lekki kadin hakkinsu

Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a karin farko ya sha Alwashin biwa wanda harba a Lekki, Legas kadin hakkinsu.   Shugaban ya bayyana hakane a sanarwar da ya fitar ta hannun kakakinsa, Malam Garba Shehu inda yace ya gujewa yin maganane akan Harbe-harben da aka yi a Lekki saboda ana kan bincike akansu. Saidai shugaban yace za'a yi adalci akan lamarin. Shugaban ya jawo hankain mutane dasu ci gaba da gudanar da ayyukansu a duk inda suka samu kansu kuma su rike soyayyar juna da gijewa nuna kiyayya.   The President, who said he had all along avoided going into a debate about the Lekki Toll Gate incidents until all the facts are established, appealed to the people all over the country to maintain peace and brotherhood as the machinery of the government and the wheel of...