fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: Lekki Toll Gate

Zai Iya Yiwuwa ‘Yan daba ne suka yi harbi a Lekki Tollgate ba Sojoji ba>>Ministan Shari’a, Abubakar Malami

Zai Iya Yiwuwa ‘Yan daba ne suka yi harbi a Lekki Tollgate ba Sojoji ba>>Ministan Shari’a, Abubakar Malami

Siyasa
Ministan Shari'a, Abubakar Malami, a ranar Litinin ya bayyana cewa wasu 'yan daba wadanda ke sanye da kayan sojoji na iya kasancewa wadanda suka yi harbe-harbe ga masu zanga-zangar EndSARS a kofar Lekki da ke Jihar Legas. Hakan na faruwa ne duk da dumbin shaidar bidiyo da ke nuna ma'aikatan Sojojin Najeriya sun afkawa masu zanga-zangar lumana da harsasai masu rai a wurin a ranar 20 ga Oktoba, 2020. Sojojin sun kuma amince da gudanar da aikin a wurin akan bukatar rokon da gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya masu don zuwa gurin. Da yake magana da manema labarai a Abuja, Malami ya ce ana ci gaba da bincike don gano hakikanin abin da ya faru a kofar Lekki. "Ba za ku iya yin watsi da yiwuwar watakila wasu 'yan daba ne aka shirya don kirkirar wannan lamari ba… hakan za...
NBC Taci Tarar Tashoshin Na Arise TV, AIT Da Channels Game Da watsa labaran harbe-harben da akayi a Lekki

NBC Taci Tarar Tashoshin Na Arise TV, AIT Da Channels Game Da watsa labaran harbe-harben da akayi a Lekki

Siyasa
Hukumar kula da watsa shirye-shirye ta kasa (NBC) ta sanya takunkumi kan manyan tashoshin watsa shirye-shirye guda uku kan rawar da ake zargin su da ita wajen ci gaba da rikici a fadin kasar. Masu kulawar sun ci tarar gidajen talabijin na Arise TV, African Independent (AIT) da Channels tsakanin miliyan N2 da N3. An zargi gidajen da watsa hotunan da ba a tabbatar da su ba na zargin harbe-harbe. Zanga-zangar, wacce aka fara ta hanyar lumana tun daga lokacin ta canza zuwa rikici, tare da jihohi da yawa wanda suka fuskanci barna da lalata kadarorin jama'a da na masu zaman kansu.
Ana kan bincikene shiya shugaba Buhari bai yi magana akan kisan Lekki ba>>Fadar shugaban kasa

Ana kan bincikene shiya shugaba Buhari bai yi magana akan kisan Lekki ba>>Fadar shugaban kasa

Siyasa
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa yayi wuri ahugaban kasar yayi magana akan kashe-kashen Lekki saboda ana kan bincikensu.   Ana zargin sojoji sun kashe mutane da dama a Lekki ranar 21 ga watan October bayan bude musu wuta yayin da suke zanga-zangar SARS.   Da yake magana a shirin gidan talabijin na Channelstv, kakakin shugaban kasar, Femi Adesina ya bayyana cewa sojoji sun ce suna kan binciken lamarin dan haka bai kamata shugaban kasar yayi magana akan abinda ake bincike ba.   “The Defence Headquarters issued a statement to say that it was investigating the matter. Lagos State Governor has also set up a probe panel to investigate what really happened. “So, the President couldn’t have said anything because it would be premature and presumptuous while in...
Mutane 15 ne sojoji suka kashe a Lekki>>DJ Switch

Mutane 15 ne sojoji suka kashe a Lekki>>DJ Switch

Siyasa
Daya daga cikin wadda lamarin harbe-harben daka zargi sojoji da yi a Lekki, Legas ya rutsa da ita me suna DJ Switch ta bayyana yanda lamarin ya faru.   Ta saki Wani Bidiyo inda ta yi zargin cewa mutane 15 suka kirga gawarwakinsu bayan harbe-harben na sojoji. Tace tana kira ga hukumomi kada su yiwa abin rufarufa. Tace bayan tafiyar sojojin da wajan mintuna 45 'yansanda sun je wajan inda su kuma suka rika watsa musu hayaki me sa hawaye. Tace suna rugawa da gudu sai kuma daga baya su koma. Tace abinda suke yi kawai shine suna rike da tutar Najeriya tare da rera taken Najeriya.   Tace akwai wani matashi da ya shiga gabanta yana cewa sauran matasa su bata kariya, sojojin sun kasheshi. Tace bayan da wayar ta da take nuna bidiyon yanda lamarin ke faruwa kai tsaye ta m...
Dalilin da yasa ba zamu yi magana akan kisan Lekki ba>>Sojojin Najeriya

Dalilin da yasa ba zamu yi magana akan kisan Lekki ba>>Sojojin Najeriya

Tsaro
Sojojin Najeriya sun bayyana cewa ba zasu yi magana akan zargin da ake musu na yin kisa a Lekki Toll Gate dakw Legas yanzu ba.   Kakakin sojin, Janar John Enenche ne ya bayyana haka yayin ganawa da manema labarai inda yace a yanzu haka ana kan bincike kan lamarin da haka bai kamata ace komai ba sai abinda sakamakon binciken ya nunar. Saidai yace a yanzu zaigi ne akewa hukumar sojin dan lamarin bai tabbata ba tukuna.   “The issue is not an operation that I can respond to, but I can tell you that it is an allegation, for now; so let us not set the cart before the horse.   “If the matter was still open-ended, I would have had a response for you but it is no longer open-ended, because immediately, not even up to five hours before midnight, the Governor o...
Bidiyo: Wasu matasa sun karyata Rahotannin dake cewa an kashesu a Lekki Lagos

Bidiyo: Wasu matasa sun karyata Rahotannin dake cewa an kashesu a Lekki Lagos

Siyasa
Bayan harbe-harben da suka faru a Lekki dake Legas an watsa wasu Rahotanni dake cewa wasu matasa sun mutu.   Saidai matasan su 2 sun fito sun karyata wannan ikirari, dayan dan Fim ne wanda yace hotunan da akw watsawa nashi a wajan daukar wani fim ne aka daukesu.   Kungiyar Amnesty international dai ta yi zargin cewa mutane 12 ne aka kashe a harbe-harben na Lekki.   Kalli Bidiyon a kasa:   https://twitter.com/steveabbey_/status/1318913791237685249?s=19 https://twitter.com/Jub_rin/status/1318973416981057536?s=19