fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Leonardo Bonucci

Leonardo Bonucci yasha Coca Cola da giya yayin da yake ganawa da manema labarai sabanin Cristiano Ronaldo da Paul Pogba

Leonardo Bonucci yasha Coca Cola da giya yayin da yake ganawa da manema labarai sabanin Cristiano Ronaldo da Paul Pogba

Uncategorized, Wasanni
Leonardo Bonucci yasha lemukan kamfanin da suka dauki nauyin gasar Euro yayin da yake ganawa da manema labarai, bayan ya lashe kofin gasar tare da kasar shi ta Italiya A farkon wannan gasar Cristiano Ronaldo ya mamaye kanun labarai bayan ya kawar da kwalaben Coca Cola a gabansa yayin ganawa da manema labarai, inda ya fifita shan ruwa akan lemun saboda karin lafiya ga jikinsa. Kuma bayan wasu yan kwanaki shima Paul Pogba shina ya kawar da kwalbar giya a gabansa saboda adddinin musulunci ya haramta shan giya. Amma shi dai Leonardo Bonucci ya sha gabadaya lemukan cikin murna yayin da yake ganawa da manema labarai bayan Italiya ta lashe kofin gasar Euro.   Bonucci mocks Pogba and Cristiano: Drinks Coca-Cola and beer at post-match press conference Leonardo Bonucci, fr...