
Leshi masu kyau cikin farashi me sauki
Muna Muku tallar Leshi masu kyau, na kwalliyar kece raini.
Akwai su kala-kala kamar yanda zaku iya ganin hotunansu a kasa. Kuma mun kawo muku su a farashi me sauki sosai.
Yadi 5 zamu baku shi akan Naira 12,500, watau Naira Dubu sha biyu da dari biyar.
Domin saye, a Tuntubemu a wannan lamba ta hanyar Kira ko Whatsapp, 09084691413.
Nationwide Delivery, Laces for your Fashion, 12,500 per 5 yards. Chat us on Whatsapp or call 09084691413.