fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Lesotho

Bani da kuzarin ci gaba da mulki, zan yi Murabus>>inji Shugaban Kasar Lesotho me shekaru 80

Bani da kuzarin ci gaba da mulki, zan yi Murabus>>inji Shugaban Kasar Lesotho me shekaru 80

Siyasa
Firai Ministan Lesotho Thomas Thabane me shekaru 80 ya bayyana cewa ya shirya sauka daga Mulki saboda a yanzu bashi da kuzari a tattare dashi.   Hakan na zuwane bayan da aka zargeshi da hannu a kisan matarsa kuma 'yan kasar da dama ke kiran ya sauka daga kan mulki.   Wasu 'yan Bindiga sun har be matar shugaban, Lipolelo da bindiga, jim kadan kamin a rantsar dashi a matsayin Prime ministan kasar, shi da matar dai basa tare kuma suna ta kokarin su saki juna kamin kisan nata. kuma ba'a dade da kasheta ba ya kara aure ida ya auri matarshi wadda suke tare yanzu,watau Maesaiah.   Itama ma dai sabuwar matar tashi an kamata da zargin hannu a kisan tsohuwar matar amma daga baya aka bada belinta. Yansandan kasar sun so su gurfanar da shima shugaban kasar amma lau...