fbpx
Wednesday, July 6
Shadow

Tag: Ligue 1

Kylian Mbappe yaci kwallo ta 100 a gasar Ligue 1 yayin da PSG ta lallasa Lyon daci 2-1 ta koma saman teburin gasar

Kylian Mbappe yaci kwallo ta 100 a gasar Ligue 1 yayin da PSG ta lallasa Lyon daci 2-1 ta koma saman teburin gasar

Wasanni
Kylian Mbappe yayi gargadi cewa "yanzu na fara" bayan tauraron yaci kwallon shi ta 100 a gasar Ligue 1 inda PSG ta lallasa Lyon dai 4-2 ta koma saman teburin gasar, sakamakon Lille tasha kashi a hannun Nimes.   Kwallaye biyu Mbappe yaci a wasan yayin da Danilo Pefeira da Angel Di Maria suka zira kwallaye biyu, kafin Islam Slimani da Maxwell Cornet su ramawa Lyon kwallaye biyu a wasan.   Sakamakon wasan yasa tawagar Mauricio Pochettino ta koma saman teburin gasar Ligue 1 sakamakon Lille tasha kashi daci 2-1 a hannun Nimes, kuma itama Lyon data lallasa PSG zata koma saman teburin gasar amma yanzu ta kasance ta uku a gaban Monaco ta hudu wadda ta lallasa Saint Eienne daci 4-0 ranar juma'a.   Kylian Mbappe nets 100 Ligue 1 goal as PSG edge pass Lyon   Kylian Mbappe warned he is “...
Yanzu-Yanzu: An Baiwa PSG kofin Ligue 1

Yanzu-Yanzu: An Baiwa PSG kofin Ligue 1

Wasanni
An bayyana gasar Ligue 1 ta kasar Faransa a matsayin kammalalla bayan kada kuri'a tsakanin masu ruwa da tsaki inda aka baiwa kungiyar PSG kofin gasar.   PDG ce ke kan gaba a teburin gasar Ligue 1 inda ta baiwa Marseille tazarar maki 12. An dakatar da gasar a tsakiyar watan Maris dalilin Annobar cutar Coronavirus/COVID-19 wadda zuwa yanzu ta kashe mutane 24 a kasar faransa.
Coronavirus: An soke gasar lig 1 a kasar faransa, babu wani wasa da za’a buga a kasar har sai watan Satumba

Coronavirus: An soke gasar lig 1 a kasar faransa, babu wani wasa da za’a buga a kasar har sai watan Satumba

Wasanni
Ba za'a cigaba da buga kakar wasan lig 1 da lig 2 ba a kasar faransa bayan firayam ministan su Edourd Philippe yace babu wani wasa da za'a buga a kasar koda kuwa ba tare da yan kallo ba har sai watan satumba, Ya fadi hakan ne bayan gwamnatin kasar sun sanar cewa suna so su sassauta dokar zaman gida a faransa daga ranar 11 ga watan mayu. Hukumar UEFA taba yan premier lig da sauran gasar nahiyar turai nan da 25 ga watan mayu domin su kammala shirye shiryen sake gudanar da wannan kakar wasan amma sai dai kasar faransa sun soke kakar wasan nasu kamar yadda Eredivisie yayi a kasar Netherland a makon daya gabata. Kungiyar PSG sune a saman teburin gasar lig 1 kuma har yanzu suna cikin gasar champions lig su da Lyon yayin da hukumar UEFA suka sanar cewa za'a buga wasannin karshe na...