fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Likitocin kasar China

Mun baku Awanni 48 ku gaya mana inda Likitocin kasar China da suka shigo kasarnan suke>>PDP ta gayawa Gwamnati

Mun baku Awanni 48 ku gaya mana inda Likitocin kasar China da suka shigo kasarnan suke>>PDP ta gayawa Gwamnati

Uncategorized
Jam'iyyar Adawa ta PDP ta caccaki AOC kan cewa da Ministan lafiya, Osagie Ehanire yayi be san inda Likitocin kasar China da suka shigo Najeriya ba suke.   PDP a sakon data fitar tace ta baiwa APC Awanni 48 kan su gayawa 'yan Najeriya inda Likitocin suke dan hankula su kwanta.   PDP tace Likitocin Najeriya da ita kanta sun yi Allah wadai da kawo wadannan likitoci amma Gwamnati ta nace saida ta kawo su. Sannan kuma shi Ministan Lafiyar da kanshi ne ya je ya tarbi Likitocin kasar Chinar wanda yayi tawa 'yan Najeriya dadin baki akan zuwa likitocin amma yanzu yace bai san inda suke ba?   PDP ta kara da cewa akwai kasashen da zuwan Likitocin kasar China ya sa yawan masu Coronavirus/COVID-19 dinsu suka karu.   Yace ko Najeriya a likacin da Likitocin...
Sakamakon gwajin Coronavirus/COVID-19 na Likitocin kasar China da zuka zo Najeriya ya fito

Sakamakon gwajin Coronavirus/COVID-19 na Likitocin kasar China da zuka zo Najeriya ya fito

Kiwon Lafiya
Sakamakon gwajin Coronavirus/COVID-19 da akawa Likitocin kasar China 15 da suka zo Najeriya dan taimakawa wajan yaki da cutar ya bayyana cewa basa dauke da cutar.   Likitocin dai sun kammala zaman killacewa na kwanaki 14 bayan saukarsu a Najeriyar makon daya gabata. Bayannan ne sai hukumar kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta bukaci a dauki jinanensu a gwadasu kan cutar.   Da yake bayani a lokacin ganawar kwamitin yaki da cutar Coronavirus/COVID-19 na shugaban kasa a jiya, Talata, Ministan lafiya, Osagie Ehanire ya bayyana cewa ma'aikatar tashi ta kammala duba Likitocin kuma sakamako ya nuna cewa basa dauke da cutar Coronavirus/COVID-19.   Zuwan Likitocin kasar Chinar Najeriya dai ya jawo cece-kuce sosai i da  'yan Najeriya da dama dama kungiyar Likit...
Ba zamu bari Likitocin da suka zo daga China su taba Marasa Lafiyar da muke dubawa ba>>Likitocin Najeriya

Ba zamu bari Likitocin da suka zo daga China su taba Marasa Lafiyar da muke dubawa ba>>Likitocin Najeriya

Kiwon Lafiya
Kungiyar Likitocin Najeriya ta NMA ta bayyana cewa ba zata bari likitocin kasar China da suka shigo Najeriya su taba marasa lafiyar da suke dubawa ba.   Shugaba  kungiyar, Dr. Francis Faduyile  ya bayyana cewa suna iya bakin kokarinsu wajan yakar cutar kuma zasu ci gaba da abinda suke yi amma ba zasu bari likitocin Chinar su taba mutanen da suke dubawa ba.   Kungiyar tace barin likitocin kasar Chinar su taba musu wanda suke jinya ya sabawa ka'idar aikinsu.   Itama wata kungiyar Likitocin Najeriyar me suna, NARD ta bakin shugabanta, Dr. Sokombo Aliyu ta bayyana cewa ko kusa ba zata bari likitocin Chinar su taba 'yan Najeriya da basu da lafiya ba.   Tace dalili kuwa 'yan kasar Chinar basu da izinin yin aikin Likitanci a Najeriya wanda kuma taba...
Kada a kawo mana Likitocin kasar China>>Kungiyar Likitocin Najeriya da masu jinya suka gargadi gwamnatin tarayya

Kada a kawo mana Likitocin kasar China>>Kungiyar Likitocin Najeriya da masu jinya suka gargadi gwamnatin tarayya

Kiwon Lafiya
Kungiyar likitocin Najeriya ta NMA ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sake tunani kan kawo likitocin kasar China 18 da zata yi cikin kasarnan.   Ministan lafiya, Osagie Ehanire ya bayana cewa jirgin sojin sama zai tashi zuwa kasar China dan kawo kayan aikin lafiya da likitoci 18 daga kasar wanda zasu bada shawara kan yaki da cutar Coronavirus/COVID-19.   Saidai shugaban kungiyar likitocin Najeriya, Dr. Francis Faduyile ya bayyana cewa basa goyon bayan wannan tsari.   Yace sun yi zama da ministan amma bai fada musu wannan shirin na gwamnatin tarayya ba.     Yayi tambayar cewa shin idan aka kawo wadannan likitoci suma zasu killace kansu kamar yanda dokar kasa ta tanada cewa duk wanda ya dawo Najeriya daga kasar datake fama da cutar Coron...