fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: lissafi

Nawane karshen kirge?:Kasan sunan kudin dake gaba da trillion?

Uncategorized
Idan akazo wajen kirgen kudi mutane da dama basu san wace kalma ake kiran karshen yawan kirge dashi ba, a hausadai wasu na cewa malala gashin tinkiya, wasu kuma idan sukaga abin ya wuce misali, sai suce ba iyaka, amma dai munsan komai nada iyaka banda ikon Allah. To a kirgen turanci wanda mafi yawa dashi ake amfani, babban kirgen kudi yana farawane daga miliyan aje biliyan aje triliyan, wanda mafi yawan mutane basu san yanda ake kiran kudin dake gaba da triliyan ba. Wasu na kiran kudin da ke gaba da trillion, wadanda zakai ta kara yawan sifili iya iyawarka da sunan Zillion, to amma a hukumance/ka'idar turanci ba'a yarda da wannan kalmarba. To ga sunayen da ake kiran manyan kudi a harshen turanci wanda ya fara daga miliyan har zuwa karshe. Million Billion Trillion Quadrillion Quintilli...