fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Locatelli

Juventus na harin siyan Locatelli daga Sassuolo

Juventus na harin siyan Locatelli daga Sassuolo

Wasanni
Sassuolo ta sakawa tauraronta da Juventus ke hari, Locatelli farashin fam miliyan 34, inda Sky Italy suka bayyana cewa da yiyuwar Juventus ta baiwa kungiyar wani dan wasanta domin suyi musaya wurin siyan shi. Tauraron dan wasan mai shekaru 23, Locatelli ya hasakaka sosai a gasar Euro inda ya ciwa Italy kwallaye biyu a wasan tada Switzerland kafin ta hutar da shi a wadan tada Wales, inda ta cancanci buga wasannin zagaye na kasashe 16 a gasar.   Manuel Locatelli: Juventus progressing in talks with Sassuolo over Italy midfielder Sassuolo want £34m for Locatelli, 23, but Sky Italy say any deal is also likely to include a player going in the opposite direction. Locatelli has impressed at Euro 2020 and scored twice against Switzerland last week before being rested against Wales o...
Kasar Italiya ta cancanci buga wasannin zagaye na 16 a gasar Euro bayan Locatelli ya ci mata kwallaye biyu doke Switzerland daci 3-0

Kasar Italiya ta cancanci buga wasannin zagaye na 16 a gasar Euro bayan Locatelli ya ci mata kwallaye biyu doke Switzerland daci 3-0

Wasanni
Bayan Wales tayi nasarar lallasa Turkey, kasar Italiya ta san cewa idan tayi nasara a wasanta to zata cancanci kai wasanin gayaye na kasashe 16 a gasar Euro. Kuma tayi nasarar inda ta faranta ran dumbin masoyanta da suka taru a filin Stadio Olympico inda Locatelli yaci kwallaye biyu sai Ciro Immobile yaci guda. Italy ta dare sama teburin Group A da maki shida inda ta wuce Wales da maki biyu gami da wasa tsakanin su a Rome ranar lahadi. Kuma itama Switzerland har yanzu ba'a cire ta a gasar ba yayin da ta kasance ta uku a teburin Group A, kuma zata buga wasanta na karshe a Group ne da kasar Turkey wacce bata maki ko guda ranar lahadi.   Italy 3-0 Switzerland: Manuel Locatelli scores twice as Azzurri book Euro 2020 last-16 berth in style After Wales' impressive victoy ovef ...