fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Luiz Suarez

Luiz Suarez ya shiga sahun su Cristiano Ronaldo da Lionel Messi bayan yaci kwallo ta 500 yayin da Atletico Madrid ta lalllasa Alaves daci 1-0

Luiz Suarez ya shiga sahun su Cristiano Ronaldo da Lionel Messi bayan yaci kwallo ta 500 yayin da Atletico Madrid ta lalllasa Alaves daci 1-0

Wasanni
Luiz Suarez yayi nasarar cin kwallon shi ta 500 a ranar lahadi yayin da dan wasan Atletico Madrid din ya taimakawa kungiyarsa ta lallasa Alaves daci 1-0 a gasar La Liga. Suarez yaci kwallo na a minti na 54 yayin kuma ya zamo dan wasan kasar Uruguay na farko daya ci kwallaye 500 a tatihi. Kwallon ta kasance ta 19 da Luiz Suarez yaci a wannnan kakar kuma ta taimakawa Atletico ta cigaba da jagoranci da maki hudu a saman teburin gasar La Liga, yayin da Messi ne kadai ya fishi cin kwalakwalai a gasar da kwallaye 21. Suarez joins Messi and Ronaldo in 500-goal club with winning strike for Atletico Madrid against Alaves Luis Suarez reached a special milestone on Sunday as the Atletico Madrid star scored the 500th goal of his illustrious career, and Suarez became the first Uru...
Luiz Suarez ya zamo dan wasan daya fi zira kwallaye masu yawa a gasar La Liga wannan kakar bayan yaci kwallaye biyu a wasan da Atletico da ta lallasa Elche 3-1

Luiz Suarez ya zamo dan wasan daya fi zira kwallaye masu yawa a gasar La Liga wannan kakar bayan yaci kwallaye biyu a wasan da Atletico da ta lallasa Elche 3-1

Wasanni
Mashahurin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Atletico Madrid, Luiz Suarez yayi nasarar cin kwallaye biyu yayin nasarar cin kwallaye biyu yayin da suke karawa da kungiyar Elche wanda hakan yasa tawagar Simone ta koma saman teburin gasar La Liga. Luiz Suarez ya fara cin kwallon shi ta farko a minti na 41 da fara wasan kafin ya kara zira wata kwallon a minti na 51, wanda hakan yasa yaci kwallaye bakwai kuma ya zamo dan wasan daya fi zira kwallaye masu yawa a gasar La Liga wannan kakar. Lukas Boye ya ramawa kungiyar Elche kwallo guda  amma a karshe Atletico Madrid ta kara cin kwallo bayan Diego Costa yaci mata bugun daga kai sai gola wanda hakan yasa aka tashi wasa taba lallasa Elche daci uku da daya. Sakamakon wasan yasa yanzu Atletico Madrid ta koma saman teburin gasar La Liga da m...
Luiz Suarez har yanzu yana dauke da cutar korona, yayin da Atletico Madrid take shirin buga wasan tsakanin tada Bayern Munich

Luiz Suarez har yanzu yana dauke da cutar korona, yayin da Atletico Madrid take shirin buga wasan tsakanin tada Bayern Munich

Wasanni
Dan wasan gaba na kungiyar Atletico Madrid, Luiz Suarez har yanzu yana dauke da cutar korona a sabon gwajin daya yi wanda hakan ka iya sa shi ya rasa wasan da Atletico zata buga da Bayern Munich a gasar Champions League idan har bai warke akan lokaci ba. Luiz Suarez yanzu ya dauki tsawon makonni biyu kenan yana killace kanshi amma bai warke ba, tun bayan daya kamu da cutar yayin daya dawo daga bugawa kasar shi ta Uruguay wasa. Suarez yana kokari sosai a wannan kakar kafin ya kamu da cutar yayin da yayi nasarar cin kwallaye biyar a wasanni shida daya buga tagawar Simone na gasar La Liga.
Luiz Suarez ya kamu da cutar Covid-19

Luiz Suarez ya kamu da cutar Covid-19

Wasanni
Tauraron dan wasan Atletico Madrid, Luiz Suarez ya kamu da cutar korona yayin da yake bugawa kasar shi ta Uruguay wasa, kuma hakan yasa yanzu ba zai buga wasan cancantar gasar kofin duniya da kasar tashi zata kara da Brazil ba ranar talata. Suarez, wanda yayi nasarar ciwa Uruguay penariti a wasan da suka lallasa Colombia 3-0 ba zai buga wasan da Atletico Madrid zata kara da tsohuwar kungiyar shi ta Barcelona ba a gasar La Liga ranar sati. Dan wasan mai shekaru 33 ba shine kadai ya kamu da cutar ba yayin da golan su Rodrygo Munoz tare da wani ma'aikacin tawagar suka kamu da cutar kuma gabadayan su suna cikin koshin lafiya yayin da kuma zau cigaba da killace kansu a cewar Uruguay. Suarez da Joao Felix sun kasance yan wasan guda biyu da suka fi gabadaya yan wasan Atelico Madrid ziraw...
Har yanzu muna Zumunci ni da Messi>>Suarez

Har yanzu muna Zumunci ni da Messi>>Suarez

Siyasa
Kungiyar Barcelona ta zamo tarihi a rayuwar Luiz Suarez yayin da yanzu tauraron dan wasan Uruguay din yake jin dadin cigaba da wasannin shi a kungiyar Atletico Madrid bayan da ya canja sheka. Luiz Suarez ya tattauna da manema labarai yayin da har ya bayyana masu cewa kungiyar Barcelona bata bukatar shi kuma yaji haushi sosai tare da bacin rai saboda irin yanayin daya bar kungiyar tashi. A karshe dan wasan ya kara da cewa yanzu yana jin dadin rayuwar shi a Atletico Madrid saboda kungiyar tana bukatar shi,kuma suna tattaunawa da Messi musamman akan zamantakewa da kuma iyalan su saboda sunfi muhimmanci a rayuwar su fiye da wasan kwallon kafa.
Yanda Suarez ya sha kuka saboda Alhinin barin Barcelona

Yanda Suarez ya sha kuka saboda Alhinin barin Barcelona

Uncategorized, Wasanni
Luiz Suarez yayi bankwana da abokan aikin shi na Barcelona yayin da kuma aka ga dan wasan cikin kuka a motarsa bayan daya halacci atisayin shi na karshe a kungiyar akan komawar shi Atletico Madrid kyauta acewar Evening Standards. Dan wasan mai shekaru 33 ya kasance cikin yanayin bantausayi yayin da ya bar filin atisayin Barcelona kuma yake dagowa abokan aikin shi hannu kafin ya fara tuka motarsa Range Rover mai bakin fenti. Suarez ya koma Atletico Madrid a wannan makon bayan dan wasan ya soke kwantirakin shi da Barcelona. Suarez ya kasance a Barcelona har na tsawon shekaru shida kuma dan wasan ya buga wasanni 283 yayin da yayi nasarar zira kwallaye 198 kuma ya taimakawa wurin cin kwallaye 109. Dan wasan yayi nasarar lashe La Liga hudu da Copa Del Rey guda hudu sai Champions Le...
Suarez zai cigaba da wasa a Barcelona idan bai koma Juventus ba>>Ronald Koeman

Suarez zai cigaba da wasa a Barcelona idan bai koma Juventus ba>>Ronald Koeman

Uncategorized, Wasanni
Luiz Suarez ya kasance dan wasa na uku daya fi zira kwallaye masu yawa a kungiyar Barcelona, amma sabon kocin kungiyar Ronald Koeman ya bayyana mai cewa baya cikin tsarin shi na kaka mai zuwa kuma ya saurari kwantiraki daga wasu kungiyoyi. Juventus itace kungiyar da take jagorantar siyan dan wasan amma wasu rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa Juve ta janye ra'ayin ta akan dan wasan. Jiya Barcelona ta buga wasan sada zumunta da kungiyar Girona kuma tayi nasarar cin kwallaye uku ta hannun Messi da kuma Coutinho. Bayan an tashi wasan kocin Barcelona ya tattauna da manema labarai kuma ya bayyana masu cewa Barcelona tana girmama kwantiraki saboda haka idan har Suraez bai koma Juventus ba ko kuma wata kungiya ta daban ba zai cigaba da wasa a Barcelona, kuma zasu ringa mu'amala ...
Luiz Suarez na shirin komawa kungiyar hamayyar Barcelona ta Atletico Madrid

Luiz Suarez na shirin komawa kungiyar hamayyar Barcelona ta Atletico Madrid

Uncategorized, Wasanni
Rahotanni da dama sun bayyana cewa Luiz Suarez yana shirin komawa Juventus daga Barcelon yayin da har ya amince da kwantirakin shekaru uku, amma kuma yanzu an samu labari cewa dan wasan ba shi da ra'ayin barin kasar Sifaniya.   Deportes Cuatro ne suka bayyana cewa Suarez ya dakatar da maganar komawar shi Juventus bayan ya samu labari cewa Diego Simone yana neman shi domin ya bugawa Atletico Madrid wasa, kuma ya maye masu gurbin Alvaro Morata da Diego Costa wanda ake sa ran zasu bar kungiyar bada dadewa ba. Suarez yana so ya cigaba da zama a kasar Sifaniya saboda iyalan shi suna son garin kuma komawa Atletico zai taimakama mai duk da dai TV3 sun bayyana cewa ian har bai komawa Juve ba ko Madrid to zai cigba da wasa a Barcelona saboda Koman ya canja ra'ayin shi na siyar da da...
Luiz Suarez na gab da zama dan wasa na 14 da yayi aiki tare da Messi da Ronaldo

Luiz Suarez na gab da zama dan wasa na 14 da yayi aiki tare da Messi da Ronaldo

Uncategorized, Wasanni
Sabon kocin kungiyar Barcelona, Ronald Koeman ya gayawa Luiz Suarez cewa baya cikin tsarin shi na kaka mai zuwa bayan dan wasan Uruguay din ya kasance a kungiyar na tsawon shekaru shida, wanda har yayi nasarar zira kwallaye 198 a cikin wasanni 283 daya buga. Komawa Juventus zata sa Suarez ya kara samun cigaba a wasan kwallon kafa yayin da kungiyar Italiyan zasu ringa biyan shi albashi mai tsoka kuma zai samu damar yin wasa tare da zakaran duniya Cristiano Ronaldo. Yan wasa guda 13 ne suka samu damar yin wasa tare da Ronaldo da abokin Suarez wato Messi kuma ga sunayen su kamar haka: Martin Caceres,Henrik Larsson,Ezequiel Garay,Paulo Dybala,Andre Gomes,Fernando Gago,Gabriel Heinz,Nelson Samedo,Carlos Tevez,Deco,Gonzola Higuain,Angel Di'maria,Gerard Pique. Suarez zai zamo dan was...
Ronald Koeman ya tilastawa Suarez yin atisayi shi kadai

Ronald Koeman ya tilastawa Suarez yin atisayi shi kadai

Wasanni
Luiz Suarez yana tattaunawa da Barcelona domin su soke mai kwantirakin shi wanda zai kare nan da 2021 bayan ya samu nasara sosai a shekaru shida da yayi a kungiyar. Manema Labarai na Marca sun bayyana cewa Suarez ya amince zai koma Juventus da albashi yuro miliyan tara wanda kuma hakan zai bashi damar yin wasa tare da Cristiano Ronaldo. Kocin Barcelona Koeman ya gayawa Suarez cewa yayi atisayin shi daban yayin da yake shirin komawa Juventus kuma rahotanni da dama sun bayyana cewa dan wasan yana yin atisayi tare da Vidal da kuma wani kocin wanda ba Koeman ba. Dan wasan Uruguay din ya saka wani hoto a shfin shi na Instagram yayin da yake atisayi da Barcelona kuma ya rubuta babban dan wasa a jikin hoton wanda hakan yake nuna cewa har yanzu shi dan wasan Barcelona ne. Albashin da Suarez ...