fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Ma’aikata

Gwamnati na shirin korar ma’aikata daga aiki>>Kungiyar ma’aikata ta koka

Gwamnati na shirin korar ma’aikata daga aiki>>Kungiyar ma’aikata ta koka

Siyasa
Kungiyar manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya, ta ASCSN ta bayyana cewa, tana zargin gwamnatin tarayya na shirin rage ma'aikata da sabon tsarin data dauko na hade ma'aikatun gwamnatin tarayyar guri daya da kuma kulle wasu.   Gwamnatin ta bayyana cewa zata yi amfani da rahoton Steve Oronsaye wanda aka yi tun lokacin mulkin Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan daya bada shawarar a hade wasu ma'aikatu tare da kulle wasu saboda kudin da gwamnati ke kashewa akan ma'aikata yayi yawa.   Ta bakin sakatarenta,Alade Bashir Lawal, kungiyar ta manyan ma'aikatan gwamnatin tarayya, ASCSN ta bayyana cewa, yin amfani da wannan Rahoto a wannan lokaci da ake ciki na jimamin mutuwar mutane da karaya tattalin Arziki a Duniya baki daya zai nuna cewa gwamnatin bata damu da halin da 'y...