fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Ma’azu Magaji

Kwamishinan da Gwamnatin Jihar Kano ta kora ya warke daga cutar coronavirus/covid-19

Kwamishinan da Gwamnatin Jihar Kano ta kora ya warke daga cutar coronavirus/covid-19

Kiwon Lafiya
Tsohon Kwamishinan ayyuka da samar da ababen more rayuwa na jihar Kano, Muazu Magaji an sallame shi daga cibiyar killace masu cutar Coronavirus bayan da ya warke daga cutar.   Idan zaku iya tunawa Magaji Mu'azu ya sanar da ya kamu da cutar Coronavirus a ranar 7 ga watan Mayu a shakarar 2020.   Tsohon kwamishinan jihar kano wanda Gwamanan Kano Abdullahi Umar Gandije ya kora bayan yayi murnar mutuwar Shugaban Ma'aikatan Shugaban Kasa Abba kyari bayan mutuwar sa.   Sanarwa ta fito ne a shafin sa na Facebook a ranar Juma’a, inda Engr. Muazu Magaji ya yi godiya ga Allah da ya bashi lafiya.