fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: Magani

Kungiyar Masu Sayar Da Magani Ta kasa Reshin Jihar Kogi, Ta Gargadi Mambobinta Kan Sayar Da Magunguna Marrassa kyau

Kungiyar Masu Sayar Da Magani Ta kasa Reshin Jihar Kogi, Ta Gargadi Mambobinta Kan Sayar Da Magunguna Marrassa kyau

Kiwon Lafiya
Malam Salawu Abdulazeez, shugaban kungiyar masu sayar da magunguna ta kasa reshen Zariagi/Kabba-junction a jihar Kogi, ya gargadi mambobinsu dasu tabbatar da sun guji sayar da jabun magunguna. Malam Abdulazeez ya yi wanna gargadin ne a tattauwarsa da manema labarai a garin Lokoja ranar Litinin. Ya nuna takaicinsa a kan yadda lamarin sayar da jabun magunguna ke kara karuwa wanda haka kuma yana barazana ne ga yanayin lafiyar al’umma ya kuma bukaci mambobin kungiyar su hada hannu da jami’an tsaro wajen bankado masu safarar jabin magunguna da miyagun kwayoyi a yankin da nufin hukunta su ba tare da bata lokaci ba. Shugaban kungiyar ya kuma bukaci ‘yan kungiyar su guji amfani da shagunansu wajen sayar da magungunan da ka haramta ga matasa a yankin. Abdulazeez yana mai cewa, y...