fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Mai Mala Buni

Sai Mun shekara 32 muna mulkar Najeriyaba tare da wata jam’iyyata yi nasara akan mu ba>>APC ta Bugi Kirji

Sai Mun shekara 32 muna mulkar Najeriyaba tare da wata jam’iyyata yi nasara akan mu ba>>APC ta Bugi Kirji

Siyasa
Shugaban kwamitin riƙo na jam'iyyar APC kuma gwamnan Yobe Mai Mala Buni, ya ce jam'iyyarsu na tsara yada za ta mulki Najeriya na tsawon shekara 32. Mai Mala, ya shaida hakan ne a lokacin da ya ke naɗa mambobin kwamitin tuntuɓa da tsare-tsare jam'iyyar mai mutum 61, a sakataren jam'iyyar da ke Abuja domin daidaita tafiyar jam`iyyar kafin babban taron da za ta yi a wannan shekarar. A cewarsa, akwai buƙatar jam'iyyar ta ci gaba da zama a mulki domin tabbatar da kuma ɗorewar tsarin dimokuradiya da ta ɗaura ƙasar a kai tun 2015. Ya bayanan cewa jam'iyyar ta kafa wannan kwamitin ne domin shirye-shiryen cimma burinta. Kwamitin mai mutum sittin da ɗaya ya kunshi gwamnoni da ministoci da senotoci da kuma manyan ƴan siyasa, kuma an danka wa gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar ...
Jihar Yobe ta ware biliyan N11.7 don ayyukan hanyoyi da ayyukan kasuwanni a jihar

Jihar Yobe ta ware biliyan N11.7 don ayyukan hanyoyi da ayyukan kasuwanni a jihar

Siyasa
Gwamnatin jihar Yobe ta ware naira biliyan 11.7 domin aiwatar da ayyukan hanyoyi da kasuwanni a fadin jihar. Hanyoyi hudu da za a gina sun hada da Potiskum, Gashu’a da Geidam dayan hanyoyin da aka karfafa, wadanda suka kai kilomita 12.8. Da yake sanar a taron majalisar zartarwa na jihar (SEC) a karshen mako a Damaturu, kwamishinan yada labarai, Abdullahi Bego, ya bayyana cewa an amince da Naira miliyan 494.14 don biyan diyyar masu mallakar kadarorin da suka mallaka don gina kasuwannin zamani na Potiskum da Nguru. Ya yi bayanin cewa: "Kudaden da suka kai N583 miliyan ne domin gina hanya mai sassauci mai tsawon kilomita 2.5 tare da magudanar kwalbati mai kusurwa 5.2km a garin Potiskum," ya kara da cewa majalisar ta kuma amince da miliyan N864 don gina titin mai kilomita 3.2...
A duk wata bana rasa yin kwana 3 a Yobe>>Gwamna Mai Mala Buni ya mayarwa da masu cewa ya bar aikinsa na Gwamna a Yobe yanawa APC aiki

A duk wata bana rasa yin kwana 3 a Yobe>>Gwamna Mai Mala Buni ya mayarwa da masu cewa ya bar aikinsa na Gwamna a Yobe yanawa APC aiki

Uncategorized
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya mayarwa da masu sukarsa martani kan cewa baya zama a jihar Yobe.   A wata Hira da BBC ta yi dashi, Gwamna Buni ya bayyana cewa, wata baya wucewa bai yi kwana 3 zuwa 4 ba a Yobe.   Ya kara da cewa kuma idan zai shiga ko zai bar Yobe ba sai yayi ta yayata hakan ba. Wannan martani nashi dai ya jawo cece-kuce sosai.   https://twitter.com/NewsWireNGR/status/1332936433083019270?s=19   “On the issue of staying, there is no way I can spend a month without spending three or four days in Yobe state. And then even if I return to Yobe, I won’t advertise or make it public that today I will be in Yobe and tomorrow I will be leaving.   “Wait, Let me land, listen to me, I won’t be revealing to the public that I cam...
Yan Najeriya zasu sha mamaki irin mutanen da zasu koma APC nan gaba>>Mai Mala Buni

Yan Najeriya zasu sha mamaki irin mutanen da zasu koma APC nan gaba>>Mai Mala Buni

Siyasa
Shugaban riko na jam'iyyar APC,  Mai Mala Buni ya bayyana cewa nan gaba kadan 'yan Najeriya zasu aha mamaki dan za'a yi dandazon komawa APC irin canja sheka da ba'a taba ganin irin ta ba a tarihin Najeriya.   Ya bayyana hakane jiya, wajan haduwar da suka yi da masu ruwa da tsaki na majalisar dattawa inda yace APC ce zata ci gaba da zama babbar Jam'iyyar Najeriya. “In fact, I want to assure you all that APC will soon shock Nigeria’s political space with massive and unprecedented defections ever witnessed in the political history of our great country, and by the grace of God, APC will undoubtedly remain Nigeria’s leading political party.”
Akwai yiyuwar Gwamna Buni zai yi Murabus daga shugaban rikon kwarya na APC

Akwai yiyuwar Gwamna Buni zai yi Murabus daga shugaban rikon kwarya na APC

Siyasa
Sabon rikicin da ya kunno kai a jam'iyyar APC ya dauki sabon salo bayan da aka gano cewa shugaban kwamitin sulhu na rikon Kwarya, Gwamnan jihar Yobe, Mai-Mala Buni na shiri  yin Murabus.   An nada Buni a matsayin shugaban Rikon kwarya bayan rushe kwamitin Gudanarwa na jam'iyyar APC inda aka bayana aikinsa a matsayin na rike jam'iyyar har zuwa lokacin da za'a zabi sabbin shuwagabannin.   Saidai Buni na ci gaba da shan suka daga ciki da wajen jam'iyyar inda masu sukar nasa na bayyana cewa mukamin nashi ya sabawa kundin tsarin jam'iyyar da ya ce duk wani me rike da mukami a jam'iyyar to ba zai rike wani mukami na shugabanci ba.   Hakanan wasu na sukar Buni da cewa ya bar jihar Yobe inda aka zabeshi a matsayin gwamna inda ya koma yana shugabancin APC inda har a...
Zaben 2023: A yanzu ba zamu iya fadar daga wane yanki dan takarar shugaban kasar mu zai fito ba>>APC

Zaben 2023: A yanzu ba zamu iya fadar daga wane yanki dan takarar shugaban kasar mu zai fito ba>>APC

Siyasa
Jam'iyya me mulki ta APC ta bayyana cewa a yanzu babu maganar daga wane bangarene dan takarar shugaban kasarta zai fito a zaben shekarar 2023.   Shugaban riko na jam'iyyar,  gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ne ya bayyana haka a hirar da Sunnews ta yi dashi.   Yace a matsayinsa na shugaban riko aikinsu shine su dinke barakar dake cikin jam'iyyar sanan kuma su shirya zabe dan a zabi sabbin shuwagabannin jam'iyyar.  Yace maganar da takara kuwa a bari sai lokaci yayi tukuna.   I hope you understand the clear mandate of the Caretaker/Extraordinary National Convention Committee which I am opportune to chair. The committee is mandated to reposition the party from bottom to top, to reconcile aggrieved persons, factions and groups. We are to resolve all the differe...
Gwamnan Yobe, Mai-Mala Buni ya jewa Gwamna Zulum jajen harin da Boko Haram suka kai masa

Gwamnan Yobe, Mai-Mala Buni ya jewa Gwamna Zulum jajen harin da Boko Haram suka kai masa

Siyasa
Gwamnan jihar Yobe, Mai-Mala Buni ya jewa gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ziyara inda ya jajanta masa harin da Boko Haram suka kai masa.   Boko Haram sun kaiwa Gwamna Zulum harine a hanyarsa ta zuwa Baga inda zai tarbi wasu 'yan gudun hira da suka koma muhallansu.   Rahotannin bayan fage sun ce mutanen da suka mutu a harin sun kai 30 amma Rahotanni a hukumance sun bayyana cewa mutane 18 ne kawai suka mutu.
Da Dumi-Dumi:Shugaba Buhari ya gana da Gwamna Buni da Ganduje

Da Dumi-Dumi:Shugaba Buhari ya gana da Gwamna Buni da Ganduje

Siyasa
Rahotanni daga fadar mulki ta Najeriya dake Abuja na cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugaban riko na jam'Iyyar, Mai Mala Buni da kuma gwamnan jihar Kano wanda shine shugaban yakin neman zaben jihar Edo. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1298188183084072960?s=19 Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka inda yace sun tattaunane kan maganar zabe me zuwa.
Hotunan ganawar shugaba Buhari da Tsohon kakakin Majalisa, Yakubu Dogara da ya koma APC

Hotunan ganawar shugaba Buhari da Tsohon kakakin Majalisa, Yakubu Dogara da ya koma APC

Siyasa
Wadannan hotunan ganawar shugaban kasa,  Muhammadu Buhari ne da Gwamnan jihar Yobe kuma shugaban riko na jam'iyyar APC, Mai Mala Buni yayin da yawa tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara Jagora zuwa Fadar shugaban kasa a yau.   Hadimin shugaban kasar, Bashir Ahmad ne ya bayyana haka ta shafinsa na sada zumunta. Mun dai kawo muku cewa, tsohon kakakin majalisar, Dogara ya yadda PDP zuwa APC. https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1286683743164551168?s=19 Gabanin zaben shekarar 2019 ne dai Yakubu Dogara da takwaransa na Majalisar Dattijai a wancan lokacin, Bukola Saraki suka bar APC zuwa PDP.