fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Maiduguri

Matsalar tsaro ce ta hana mu kammala aikin titin Kano zuwa Maiduguri>>Gwamnatin Tarayya

Matsalar tsaro ce ta hana mu kammala aikin titin Kano zuwa Maiduguri>>Gwamnatin Tarayya

Tsaro
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa matsalar tsaro ce ta hana ta kammala aikin titin Kano zuwa Maiduguri.   Hakan ya fito ne daga Daraktan ginawa da gyaran Titina na ma'aikatar ayyuka da gidaje, Injiniya Funso Adebiyi.   Ya bayyana hakane a yayin ziyarar ganinda ido da ya kai na aikin inda yace wasu daga cikin ma'aikatan dake ginin titin, 'yan Bindiga sun sace su basu sake su ba shiyasa aikin ke tafiyar hawainiya. “In the course of executing this project one of the major issues that confronted this project from section one to section five is the problem of insecurity.   “It may surprise you to hear that one of our contractors, SETRACO, they kidnapped some of their expatriates and we could not trace them till today. Still I think MODACAT has another set...
Shugaba Buhari ya amince da Biliyan 3 dan gina titin Dogo daga Fatakwal zuwa Maiduguri

Shugaba Buhari ya amince da Biliyan 3 dan gina titin Dogo daga Fatakwal zuwa Maiduguri

Siyasa
Gwamnatin Najeriya ta amince da sake gina titin jirgin ƙasa daga Maiduguri na JIhar Borno zuwa birnin Fatakwal na Jihar Rivers. Ministan Sufuri Chibuke Rotimi Amaechi ne ya bayyana hakan ga manema labaran fadar gwamnati a yau Laraba, inda ya ce za a kashe dala biliyan uku (3,020,279,549) - kwatankwacin fiye da naira tiriliyan ɗaya. "An amince da shimfiɗa layin dogo daga Maiduguri zuwa Fatakwal.," in ji Amaechi, cikin wani saƙon Twitter da ya wallafa. Idan har aka aiwatar da aikin, zai zama layin dogo mafi tsayi a Najeriya wanda zai kai tsawon kilomita kusan 1,500 - ko kuma tafiyar kwana ɗaya cur babu tsayawa a mota.
Yanzu Haka Boko Haram na kaddamar da Hari a Garin Ngala na Maiduguri

Yanzu Haka Boko Haram na kaddamar da Hari a Garin Ngala na Maiduguri

Siyasa
Rahotannin dake fitowa daga jihar Borno na cewa da yammacinnan, Mayakan Boko Haram na can suna kai hari a Garin Ngala na jihar.   Kasa da awanni 24 kenan bayan harin da Boko Haram ta kai garin Kirchinga a karamar hukumar Madagali,jihar Adamawa a daren jiya,Litinin.   Sahara Reporters ta samu bayanan dake cewa maharan sun tasone daga garin Rann dake da iyaka da kasar Kamaru.