
Shugaba Buhari yayi ta’aziyyar tsohon shugaban NNPC, Maikanti Baru
Shugaban kasa,Muhammadu Buhari yayi ta'aziyyar tsohon shugaban kamfanin mai na kasa,Maikati Kachalla Baru.
A sakon da hdimin shugaban kasar kan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya fitar ta shafinsa na Twitter ya bayyana cewa shugaban na mika ta'aziyya ga iyalai da abokan mamacin.
https://twitter.com/BashirAhmaad/status/1266683132742434816?s=19
Da safiyar yaune dai aka samu labarin mutuwar Baru.