fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Maimala Buni

Rikici na neman kunno kai a APC

Rikici na neman kunno kai a APC

Siyasa
Shugaban riko na jam'iyyar APC, Gwamna Mai Mala Buni ya gana da 'yan jam'iyyar tasa a jiya Laraba inda ya bayyana cewa jam'iyyar zata sabunta Rijistar Membobinta.   Wani dan jam'iyyar dake goyon bayan wannan yunkuri Yace hakan abune da ya kamata a yishi tuni amma saboda zaben Edo da Ondo ne ya jinkirta shirin. Buni a ganawar da yayi da shuwagabannin jam'iyyar na jihohi 36 ya bukaci su fara shirin sabuwar Rijistar.   “Please, also allow me to use this opportunity to inform us all that the need for our party to undertake a national membership register update is sacrosanct to our strength and preparation for all upcoming and future electioneering outings.   “The CECPC is already at the table strategising on the national membership registration exercise....