fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Maj Gen i Attahiru

Buratai ya rika nuna bangaranci a Zamaninsa>>Gwamna Wike

Buratai ya rika nuna bangaranci a Zamaninsa>>Gwamna Wike

Siyasa
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayyana cewa, Tsohon shugaban sojojin Najeriya,  Janar Tukur Yusuf Buratai karara ya rika nunawa mutane bangaranci sannan kuma ya rika karfafawa Sojoji suma su nuna bangaranci.   Gwamnan ya bayyana hakane yayin da ya karbi bakuncin magajin Buratai, Maj Gen i Attahiru a gidan gwamnatin jihar Rivers.   Yace nuna bangaranci da kuma saka Hujumar soji cikin siyasa ne yasa Sojojin suka so yin murdiya a zaben gwamnan jihar da ya gabata.   Wike ya jawo hankalin Attahiru cewa kada ya kwaikwayi abinda Buratai yayi. “Election in Nigeria is no longer determined by performance. It is determined by you being connected to security agencies and INEC. If it was based on performance you’ll see most politicians will change. If you d...