fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Mal. Ibrahim Shekarau

Shekarau ya bukaci ‘yan Najeriya da su zama masu hakuri da yiwa kasa Addu’a

Shekarau ya bukaci ‘yan Najeriya da su zama masu hakuri da yiwa kasa Addu’a

Siyasa
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya bukaci 'yan Najetiya da su kasance masu hakuri da yiwa kasa Addu'a domin kawo karshan matsalolin tsaro da suka addabi kasar. Shekarau yayi wannan kiran ne a yayin da ya ke mika sakon taya Al'ummar Najeriya murnar shiga sabuwar shekara ta 2021. Sakon wanda mai ba shi shawara kan harkokin yada labarai, Dr Sule Ya'u Sule ya sanya wa hannu, sanatan ya kuma bukaci da 'yan Najeriya su zama tsintsiya ma daurin ki daya ta fuskar hadin kan kasa baki daya ba tare da Nuna banbancin Kabila ba.  
Rashin canja jami’an tsaro da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi sabawa Dokane>>Ibrahim Shekarau

Rashin canja jami’an tsaro da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi sabawa Dokane>>Ibrahim Shekarau

Uncategorized
Tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau ya bayyana cewa rashin canja shuwagabannin tsaro da shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi alamace ta take dokar Najeriya.   Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channelstv inda yace ko kadan barin shuwagabannin tsaron su ci gaba da rike mukamansu bai kamata ba.   Yace a ka'idar aikin gwamnati, idan mutum ya kai shekaru 35 yana aiki ko kuma ya cika shekaru 60 da haihuwa, babu inda aka ce ya ci gaba da rike mukaminsa.   Yace kamata yayi idsn shugaban kasar yana ganin cewa shuwagabannin tsaron suna da Nagarta, sai ya musu Ritaya, daga baya ya basu mukamai daban-daban a gwamnatinsa. The President is breaking the law, the law says if you are 60 you must go, it is automatic.    “If you are 35-years i...