fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Malam Garba Shehu

Babu Wanda ya isa ya kifar da Gwamnatin Shugaba Buhari>>Garba Shehu

Babu Wanda ya isa ya kifar da Gwamnatin Shugaba Buhari>>Garba Shehu

Siyasa
Babban mataimaki na musamman akan kafafen yada labarai ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu yace, babu wanda ya isa ya rusa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari.   Da yake mayar da martani ga masu fafutuka a kasa nan irinsu Sunday Igboho da Asari Dakubo, Shehu ya ce da dama daga cikin wadannan mutanen ana daukar nauyinsu ne domin su rika muzanta gwamnatin Buhari, suna tunanin kamar za su iya tilastawa gwamnatin ta mika wuya.   Igboho dai ya na cewa, mafi yawan albarkatun kasar nan suna hannun mutanen arewa, kuma ana ta kashe yarabawa a kasarsu babu wanda ya damu.   Dakubo kuwa cewa ya yi ya kafa gwamnatin al'umar Igbo Biafra wadda za ta samu hadin kan wani bangare na yankin Kudu maso Gabas da Kudu maso Kudu su zama mallakarsu.   Gar...
Wai ma mutane nawa ke da mota da janaretan da suke zubawa mai da ake ta tada jijiyar wuya akan karin kudin Man Fetur?>>Fadar Shugaban kasa

Wai ma mutane nawa ke da mota da janaretan da suke zubawa mai da ake ta tada jijiyar wuya akan karin kudin Man Fetur?>>Fadar Shugaban kasa

Siyasa
Kakakin shugaban kasa, Malam Garba Shehu ya bayyana cewa bai kamata a rika amfani da kudin harajin da aka karba daga manoma da masu kiwo ba waja  biyan kudi  tallafin man fetur ba.   Yace yawanci masu kudine ke amfana da wannan tallafi wanda yace shiyasa shugaban kasar ya ce a yi amfani da zahiri. Ya bayyana hakane a gidan talabijin din Channelstv a wata hira da suka yi dashi inda yace ba adalci bane a rika karbar haraji daga mutane  karkara ana saukakawa mutanen Birni Rayuwa dashi ba.   Yace shin wai ma mutane nawane ke da mota da janareta da suke bukatar zuba musu mai da ake ta tada hankula?   Yace maganar Saudiyya, Najeriya ta fi saudiyya kashe kudi wajan hakar mai amma kuma Saudiyyar tafi Najeriya sayar da man da tsada.