fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Man Fetur

Ba zamu Taba Lamunta ba: NLC ta gargaɗi gwamnatin Najeriya kan yunƙurin ƙarin kuɗin man fetur

Ba zamu Taba Lamunta ba: NLC ta gargaɗi gwamnatin Najeriya kan yunƙurin ƙarin kuɗin man fetur

Siyasa
Shugaban ƙungiyar ƙwadago ta Najeriya, Ayuba Wabba, ya ce ƴan Najeriya ba za su iya jure sabon farashin ƙarin kuɗin man fetur ba. Kalamansa na zuwa ne bayan shugaban kamfanin mai na ƙasa, NNPC, Mele Kyari ya shaida a jiya Alhamis cewa a kowanne wata gwamnati na biyan naira biliyan 100 zuwa 120 a matsayin tallafin mai, kuma hakan ba zai dore ba. Don haka nan bada jimawa ba ƴan Najeriya za su koma sayen mai kan naira 235 maimakon 162 da ake saye a yanzu. A wata tattaunawa da Jaridar Daily Trust ta Najeriya, Wabba ya ce ƴan Najeriya ba za su iya sayen fetur mai tsada ba saboda matsalolin rashin aikinyi da hauhawan firashi. Ya kuma shaidawa jaridar cewa har yanzu ƴan ƙasar na farfadowa daga matsalolin tattalin arziki sakamakon annobar korona, don haka ƙarin kuɗin mai a wannan lokac...
Ku shirya sayen Man fetur a sama da Naira 200 kowace lita a watan Afrilu>>NNPC

Ku shirya sayen Man fetur a sama da Naira 200 kowace lita a watan Afrilu>>NNPC

Uncategorized
Shugaban kamfanin mai na kasa, NNPC, Mele Kolo Kyari ya bayyana cewa, 'yan Najeriya su shirya sayen mai da tsada nan gaba.   Ya bayyana hakane a ganawarsa da manema labarai a fadar shugaban kasa.   Yace ainahin farashin da ya kamata a sayar da man fetur shine Naira 234 amma gwamnati na biyawa 'yan Najeriya kudin tallafi inda ake sayar da man akan 162, yace amma hakan ba zai ci gaba ba dolene 'yan Najeriya su shirya sayen man da tsada.   He explained that while the actual cost of importation and handling charges amounts to N234 per liter, the government is selling at N162 per liter. He, however, said the NNPC can no longer afford to bear the cost, adding that sooner or later Nigerians would have to pay the actual cost for the commodity. Guardian.
Ana Kashe Biliyan N120 Akan Tallafin Man Fetir Duk Wata>>Mele Kyari, Babban Daraktan NNPC

Ana Kashe Biliyan N120 Akan Tallafin Man Fetir Duk Wata>>Mele Kyari, Babban Daraktan NNPC

Kasuwanci
Babban Manajan Darakta na Kamfanin Mai na Kasa (NNPC), Mele Kyari, ya ce a halin yanzu ana ba da tallafin man akan farashin tsakanin N100 zuwa N120 billion kowane wata. Kyari ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis yayin gabatar da tambayoyi daga manema labarai na fadar gwamnatin jihar a karo na biyar na gabatar da bayanai daga ministoci na musamman da kungiyar sadarwa ta fadar shugaban kasa ta shirya. Hakan na faruwa ne yayin da ake cece-kuce game da cire tallafin man fetur tsakanin gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan da kuma gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ta yanzu. Ya ce kamfanin ba zai iya daukar ganin yadda ake sayar da man a yanzu kan N162 kan kowace lita ba. Ya yi magana ne bayan karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Timipre Sylva, ya yi bayani a kan...
Dala Biliyan 26.5 da gwamnatin tarayya ta kashe wajan gyaran matatun mai zasu iya gina sabbin matatun mai 3

Dala Biliyan 26.5 da gwamnatin tarayya ta kashe wajan gyaran matatun mai zasu iya gina sabbin matatun mai 3

Siyasa
Zunzurutun kudi har Dala Biliyan 26.5 da gwamnatin tarayya ta kashewa matatun man fetur na kasarnan da kuma suke gudanar da aiki akan asara na iya gina sabbin matatun man 3 kamarsu.   Hakan na zuwane yayin da shugaba Buhari ya amince da fitar da wata Biliyan 1.5 wajan gyaran matatar man Fatakwal, wanda bangaren kiwon lafiya bai samu wadannan kudade ba.   Hakanan akwai matatar man fetur da za'a gina a Katsina akan Dala Biliyan kusan 2 wanda shima bangaren Ilimi bai samu wannan kula ba.   Binciken da Guardian ta yi ya nuna cewa kudaden da aka rika kasheqa matatu  man Fetur wajan gyara sun isa a sake gina wasu sabbin matatun har 3. A close look at some refinery projects across the world show that the country would have built about three efficient refine...
Da Dumisa:Gwamnatin Shugaba Buhari ta amince da fitar da Dala Biliyan 1.5 dan gyara matatar man fetur ta Fatakwal jihar Rivers

Da Dumisa:Gwamnatin Shugaba Buhari ta amince da fitar da Dala Biliyan 1.5 dan gyara matatar man fetur ta Fatakwal jihar Rivers

Siyasa
Gwamnatin shugaban kasa,  Muhammadu Buhari ta amince da fitar da Dala Biliyan 1.5 dan gyaran matatar man Fetur ta garin Fatakwal a jihar Rivers.   Kwamitin zartaswa da shugaban kasar ya jagoranci zamansa a yau ne ya amince da wannan kudi, kamar yanza Cable ta ruwaito.   Matatun man kasarnan, na Kaduna, Warri, da Fatawal sun dade basa aiki.   The Federal Executive Council (FEC) has approved the sum of $1.5 billion for the rehabilitation of Port Harcourt Refinery in Rivers state.   The approval was announced on Wednesday, at the 38th virtual FEC meeting presided over by President Muhammadu Buhari in Abuja.
Abin kunyane ace Dangote ya gina matatar mai amma gwamnati ta kasa ginawa>>Femi Falana

Abin kunyane ace Dangote ya gina matatar mai amma gwamnati ta kasa ginawa>>Femi Falana

Siyasa, Uncategorized
Banban lauya, Femi Falana, SAN, ya bayyana cewa abin kunyane yanda Gwamnatin tarayya ta kasa gina matatar mai me kyau, amma a matsayin dan kasuwa, Dangote ya iya gina matatar man.   Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a Vanguardlivetv, inda yake martani qkan maganar karin kudin man da PPPRA ta yi wanda daga baya gwamnati ta musantashi.   Ya bayyana cewa PPPRA ta tashi kawai ta kara kudin man fetur wanda Minista ne kadai ke da alhakin hakan. Yace amma abin mamaki shine babu wanda aka hukunta akan lamarin.   Yace duk shekara sai an ware makudan kudade dan gyaran matatun man Najeriya amma sai a ci gaba da shigo da man daga kasashen waje. It is a shame that an individual like Dangote can build a refinery to refine 600 barrels of oil per day and...
Bidiyo:An kama gidan mai na sayarwa da mutane Ruwa a maimakon Man fetur

Bidiyo:An kama gidan mai na sayarwa da mutane Ruwa a maimakon Man fetur

Kasuwanci
Wani gidan mai, Fatgbems Petroleum Company ya rika sayarwa da mutane ruwa a maimakon man fetur.   Lamarin ya farune a Abeokuta, jihar Ogun. Saidai bayan da wasu suka koka, a shafuka  sada zumunta, gidan man ya yi karin bayani.   A sanarwar da ya fitar, gidan man yace ruwan sama da aka yi ne yasa ruwa ya shiga ma'ajiyar man su, dan haka suna baiwa jama'a hakuri kan wannan lamari da ya faru dan ba Hamayyar su bace, Abune wanda ya fi karfinsu.     The management of Fatgbems Petroleum Company Limited hereby regrets the water contamination issue at our IBB retail outlets in Abeokuta today, March 14, 2021. The said incident was a result of an overflow of water into one of the station storage tanks due to the recent rainfall. It is not in our cu...
Ministan mai a Najeriya ya nemi afuwa kan ƙarin kuɗin fetur

Ministan mai a Najeriya ya nemi afuwa kan ƙarin kuɗin fetur

Uncategorized
Ƙaramin ministan man fetur na Najeriya ya nemi afuwar 'yan ƙasar kan "wahalhalun da suka shiga" bayan ɓullar labarin ƙarin kuɗin man a safiyar yau Juma'a, wanda ya bayyana da "abin baƙin ciki". Da sanyin safiyar Juma'a ne hukumar kula da farashin fetur (PPRA) ta mayar da litar man zuwa naira 212 daga 163, amma daga baya ta ce yadda ake cinikin man a kasuwa kawai ta bayyana ba ƙari a kan yadda talakawa ke saya ba. Timipre Sylva ya bayyana hakan ne cikin wata sanarwa, yana mai cewa daga shi har Shugaba Muhammadu Buhari, wanda shi ne babban ministan man fetur, babu wanda ya amince da ƙarin zuwa naira 212 kan kowace lita. Ya ƙara da cewa duk da bai san daga inda aka samu labarin ba, "ina so na tabbatar muku cewa ƙarya ce zallanta". Lamarin ya jawo ɓacin rai daga 'yan Najeriya, inda s...
An kama manyan sojojin Najeriya 13 da ake Zargi da Satar Man fetur

An kama manyan sojojin Najeriya 13 da ake Zargi da Satar Man fetur

Uncategorized
Hukumar sojojin ruwa ta Najeriya, ta kama wasu manyan sojoji 13 da take zargi da hannu a wata satar danyen Mai da aka yi.   Hukumar na zargin sojojin da hada hannu da wasu barayin man fetur din wajan cin amanar kasa da yiwa arzikin kasa zagon kasa.   Shugaban kotun sojin, Real Admiral Zakariyya Muhammad yace zargin sojojin ne ake, sai idan an kammala shari'a an kamasu da laifi sannan ne za'a tabbatar da sun aikata abinda ake zarginsu dashi.   “The court martial would uphold the principles of justice and fairness throughout its duration” he said. In addition, he said the court is to submit four bound copies of the record of proceedings to the convening authority not later than April 21.
Gwamnatin Tarayya ta bayyana sanda zata kara farashin Man fetur

Gwamnatin Tarayya ta bayyana sanda zata kara farashin Man fetur

Uncategorized
Karamin Ministan Man fetur,  Timipre Sylva ya bayyana cewa maganar kara kudin man fetur ba da gaske bane.   Yace shugaban kasa, Muhammadu Buhari bai kara kudin man ba kuma shima da yake a matsayin wakilinsa, bai kara kudin man ba, dan hakane yake kira ga mutane su yi watsi da maganar kara kudin man.   Ya bayyanawa manema labarai haka a Legas, kamar yanda kamfanin dillancin labaran Najeriya,NAN ya ruwaito.   Ya ce ba zasu kara kudin man ba dai sun gama tattaunawa da kungiyoyin kwadago an samu matsaya tukuna. Anytime he was angry and moody, describing my unborn babies as cockroaches or “a thing” that he will knock off my belly. “In one of these attacks and kicking on my tummy, my late mom and my sister visited, and they threw themselves in between u...