fbpx
Thursday, June 30
Shadow

Tag: MAN

Kungiyar masu masana’antu ta Najeriya, MAN ta nemi Gwamnati ta bude iyakoki

Kungiyar masu masana’antu ta Najeriya, MAN ta nemi Gwamnati ta bude iyakoki

Uncategorized
Kungiyar Masu masana'antu ta Najeriya,  MAN ta nemi gwamnati da ta sake duba maganar rufe iyakokin kasarnan.   Kungiyar ta bayyana cewa, rufe iyakokin ya sabawa alkawarin kasuwancin bai daya tsakanin kasashen Africa da gwamnatin tarayyar ta sakawa Hannu. Shugaban kungiyar, Mansur Ahmad ya bayyana cewa matsalolin da rufe iyakokin Najeriya suka jawo ya fi amfanin yawa. Yace yawancin kamfanoni dake yin kaya suna fitarwa zuwa kasashen waje a yanzu dole sun dakatar da hakan saboda kulle iyakokin.   Nan da watan Janairu wannan alkawari na kasuwancin bai daya, AFCFTA zai fara aiki. Kungiyar ta MAN ta nemi gwamnati ta duba dan baiwa kamfanoni damar ci gaba da kasuwanci da sauran kasashen Africa. Tace tabbas kamfanonin cikin gida sun samu habakar samar da kayan Masarufi...