fbpx
Friday, February 26
Shadow

Tag: Manchester United

McTominay ya taimakawa Manchester United da kwallo guda ta lallasa West Ham kuma ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA

McTominay ya taimakawa Manchester United da kwallo guda ta lallasa West Ham kuma ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar kofin FA

Wasanni
Tauraron dan wasan tsakiya na kungiyar Manchester United, Scott McTominay yayi nasarar taimakawa Ole Gunnar da kwallo guda bayan daya shigo wasan su da West Ham daga benci. Dan wasan yaci kwallon ne a minti na 97 da taimakawa Marcus Rashford wanda hakan yasa yanzu Manchester ta cancanci buga wasannin kusa da karshe na gasar ta kofin  FA. Kwallon da McTominay yaci tasa yanzu dan wasan yayi nasarar cin kwallo a wasanni uku kenan a jere yayin da gabaya kwallayen shi na wannan kakar suka kama 7. McTominay send Manchester United into last eight after coming of the bench to score the winner in extra time. Scott McTominay came off the bench to strike an extra-time winner and guide Manchester United to the FA Cup quarter-finals with a 1-0 victory over West Ham. The midfielder met Ma...
Manchester United 3-3 Everton: Calvert Lewin yaci kwallo ana daf da tashi wasa

Manchester United 3-3 Everton: Calvert Lewin yaci kwallo ana daf da tashi wasa

Wasanni
Everton tayi nasarar rama kwallaye biyu da Manchester United ta zira mata kafin aje hutun rabin lokaci cikin mintina uku kacal, ta hannun Abdoulaye da kuma James amma sai dai McTominay ya kara zirawa United kwallo guda da kai. Yayin da kuma ana daf da tashi wasa Calvert Lewin ga ramawa Ancelotti kwallon wanda hakan yasa Manchester ta cigaba da kasancewa ta biyu bayan data rasa damar daidaita makin ta da City a saman teburin Premier League, wadda keda wasanni biyu a kasa kuma anjima zata kara da Liverpool. Manchester United ta fara jagorancin wasan ne da kwallaye biyu ta hannun Cavani da Fernandez, amma daga bisani Everton ta rama wanda hakan yasa yanzu ta buga wasannin daba na gida har guda bakwai ba tare da shan kashi ba kuma ta koma ta shida a teburin Premier League. Calve...
Manajan Manchester United, Ole ya bayyana cewa sun fara tattaunawa da Pogba akan sabunta kwantiraki

Manajan Manchester United, Ole ya bayyana cewa sun fara tattaunawa da Pogba akan sabunta kwantiraki

Wasanni
Paul Pogba ya koma kungiyar Manchester United a shekara ta 2016 kuma tun wannan lokacin ake ta rade raden cewa dan wasan zai bar kungiyar ta gasar Premier League. Wakilin Pogba Mino Riola ya tayar da hargitsi a watan disemba inda ya bayyana cewa dan wasan na bukatar canjin sheka saboda baya jin dadin kasancewar shi a Manchester United. Kwantirakin dan wasan Faransan mai shekaru 27 zai kare ne a shekara ta 2022 bayan da United ta kara mai shekara guda a kwanakin baya, kuma makon daya gabata dan wasan ya bayyana cewa zai tattauna da United domin ya san halin da suke ciki a yanzu. Inda shima manajan Manchester Ole Gunnar ya bayyana cewa sun fara tataunawa da Pogba akan sabunta kwantiraki kuma dan wasan yana jin dadin kasancewar shi a United yayin da kuma yake yin kokari sosai a...
Manchester United 9-0 Southamptom:Manchester United ta zamo kungiya ta biyu da yan wasa bakwai suka zira mata kwallaye a wasa guda na Premier League tun shekara ta 2012

Manchester United 9-0 Southamptom:Manchester United ta zamo kungiya ta biyu da yan wasa bakwai suka zira mata kwallaye a wasa guda na Premier League tun shekara ta 2012

Wasanni
Tawagar Ole Gunnar ta buga wasa tsakanin tada da Southampton cikin salon burgewa bayan da Wan-Bissaka, Rashford, Cavani, Martial, Mctominay, Bruno Fernandez, Martial, James da kuma Bednarek wanda yaci gida duk taimakawa United ta zira kwallaye 9-0 a Premier League karo na biyu. Mancbester United ta zamo kungiyar Premier League ta biyu da yan wasa guda bakwai suka zira mata suka zira mata kwallaye a wasa guda na Premied League tun bayan hakan ya faru a shekara ta 2012 inda Chelsea ke karawa da kungiyar Aston Villa. Lallasawar da United ta yiwa Southampton, wadda ta kammala wasan da yan wasa tara bayan da Jankewitz da Bednarek suka samu jan kati ya kasance karo na uku kenan da aka zira kwallaye 9 a wasa guda na tarihin Premier League. Tun bayan da Manchester United din ta lallasa Ipswich ...
Arsenal 0-0 Manchester United: A karin farko United ta buga wasanni 18 wanda bana gida ba a jere ba da shan kashi ba

Arsenal 0-0 Manchester United: A karin farko United ta buga wasanni 18 wanda bana gida ba a jere ba da shan kashi ba

Wasanni
Burin Manchester United na lashe kofin Premier League ya kara ja baya yayin da ta raba maki da Arsenal inda suka tashi wasa babu ci, bayan data fadi wasa tsakanin tada Southampton daci 2-1. Duk da haka dai United ta kasance ta biyu a saman teburin Premier League, kuma tayi nasarar kafa sabon tarihi inda yanzu ta buga wasanni 18 na Premier League wanda bana gida ba a jere ba tare da tasha kashi ba. Arsenal wadda ta kasance ta 8 a teburin Premier League din ta kusa cin kwallon a wasan bayan da Xhaka ya bugi sandar raga a harin daya kai, sannan kuma sakamakon wasan yasa yanzu ta buga wasanni 7 a jere ba tare da shan kashi ba a wannan kakar. Manchester United set new record after goaless draw with Arsenal Manchester United set a new club record of 18 league away games without defea...
Manchester United 1-2 Sheffield United: A karin farko Sheffied tayi nasarar doke Manchester a gidanta tun shekara ta 1973

Manchester United 1-2 Sheffield United: A karin farko Sheffied tayi nasarar doke Manchester a gidanta tun shekara ta 1973

Wasanni
Kungiyar Sheffield United tayi nasarar lallasa Manchester United a filin tana Old Trafford karo na farko tun shekara ta 1973, wanda haka  yasa ta kawo karshen wasanni 8 daga buga tana shan kashe a hannun United. Kungiyar Sheffield ta ci kwallayen ne ta hannun Kean Bryan da kuma Olivier Burke wanda duk suka kasance kwallayen su na farko a a gasar Premier League, yayin da Manchester kuma taci kwallo ta hannun Maguire. Bryan da Burke sun zamo yan wasa guda biyu na farko da suka yi nasarar cin kwallayen su na farko a Premier League tsakanin su da United, tun bayan da Jamie Verdy da Cambiaso suka yi hakan a kungiyar Leicester shekara 2014. Sakamakon wasan yasa Manchester United ta rasa damar darewa saman teburin Premier League inda ta kasance ta biyu da maki 40. Manchester United 1-2 Shef...
Mawuyacin abune ganin babban mafarkina yazo karshe>> Odion Ighalo

Mawuyacin abune ganin babban mafarkina yazo karshe>> Odion Ighalo

Wasanni
Kantirakin aron tauraron dan wasan Najeriya a kungiyar Manchesrer United, Odion Ighalo zai kare ne a karshen wannan watan inda zai koma kungiyar shi ta kasar Sin Shanghai Shenhua amma duk haka yana fatan United zata lashe Premier League da kofin FA a wannan kakar. Ighalo yayi nasarar zira kwallaye biyar a wasanni 23 daya bugawa Manchester United tunda ya koma kungiyar a rana ta karshe da za'a kulle kasuwar yan wasan watan janairu ta kakar bara, amma wasanni biyu kacal ya fara bugawa Manchester a wannan kakar tun bayan da suka siya Edinson Cavani. Ighalo ya bayyana cewa "Mawuyacin abune gamin babban mafarkina yazo karshe, amma ina godiya ga Allah wanda shine ya cika min burina na taka leda a mashahuriyar kungiya Manchester United." Dan wasan wanda ya buga mintina 9 a wannan kakar y...
Manchester United na shirin siyar da Marcus Rojo da Jesse Lingard

Manchester United na shirin siyar da Marcus Rojo da Jesse Lingard

Wasanni
Gwanin kasuwar kwallon lafa, Fabrizio Romano ya ruwaito cewa kungiyar Manchester United na shirin siyar da yan wasan ta guda biyu, Marcos Rojo da kuma Jesse Lingard nan da wasu yan kwanki. Marcua Rojo na shirin komawa kungiyar Boca Junior ne dake kasar Argentina yayin da shi kuma Jesse Lingard zai tafi izuwa kungiyar West Ham ta gasar Premier League a matsayin aro. Manchester United na kokari sosai a wannan kakar, yayin da take jagoranci da maki biyu a saman teburin gasar Premier League kuma ta cire Liverpool daci 3-2 a gasar kofin FA. Manchester United are set to let Rojo and Lingard go in the coming days. Manchester United are now open to let Jesse Lingard and Marcos Rojo go in the next days, according to transfer expert Fabrizio Romano. Rojo is waiting for Boca Juniors an...
‘Yan wasan gaba na Manchester United basu kai kwarewar Cavani ba>>Pogba

‘Yan wasan gaba na Manchester United basu kai kwarewar Cavani ba>>Pogba

Uncategorized
Mashahurin dan wasan kwallon kafa na kasar Faransa dake taka leda a kungiyar Manchester United, Paul Pogba ya bayyana cewa yan wasan gaba na tawagar United basu kai matakin Edinson Cavani ba. Pogba ya fadi wannan maganar ne bayan da shi da Cavani suka yi nasarar ciwa Manchester kwallaye biyu a wasan data doke Fulham daci 2-1 a daren jiya, inda ta dare saman teburin gasar Premier League. Ana sa ran cewa Edinson Cavani zai dan ringa taimakawa ne kawai ga yan wasan gaba na United masu karancin shekaru, amma sai dai dan wasan ya jajirce sosai inda ya bayyana cewa shima fa yana daga cikin manyan yan wasa a kungiyar. Manchestee United Strikers are not at the same level as Edinson Cavani>>Pogba Paul Pogba has claimed Man Utd's strikers do not possess the same quality as veteran ...
Fulham 1-2 Manchester United: Pogba ya taimakawa Manchester United ta dare saman teburin gasar Premier League

Fulham 1-2 Manchester United: Pogba ya taimakawa Manchester United ta dare saman teburin gasar Premier League

Wasanni
Tauraron dan wasan kwallon kafa na kasar Faransa, Paul Pogba ya taimakawa Manchester United ta koma saman teburin gasar Premier League inda ta kwace jagorancin gasar a hannun abokan takarar ts Manchester City, wadda ta dare saman teburin bayan data doke Aston Villa daci 2-0. Kungiyar Fulham ce ta fara jagorancin wasan cikin mintina 5 ta hannun Ademola Lookman, kafin Edinson Cavani ya ramawa Manchester United kwallon wadda ta kasance kwallon shi ta hudu kenan a wasannin daba na gida ba a wannan kakar. Bayan Pogba ya kara ciwa United kwallo a wasan, kungiyar Fulham ta kara damara sosai amma sai dai ta kasa ramawa, yayin da ita kuma manchester United ta sake kafa irin tarihinta na samu nasara a wasanni 17 a jere wanda bana gida ba, wanda ta taba kafawa a shekara ta 1999 sannan kuma yanz...