fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Tag: Manchester United

Dan kwallon Najeriya Odion Ighalo ya kafa sabon tarihi a wasan da Man United ta wa Derby 3-0

Wasanni
Tauraron dan kwallon Najeriya dake bugawa Manchester United wasa a matsayin aro, Odion Ighalo ya ciwa kungiyar tashi kwallaye 2 a karawar da suka yi a daren Alhamis na gasar daukar kofin FA da kungiyar Derby County. https://twitter.com/EmiratesFACup/status/1235663987381088257?s=19 Shaw ne ya fara ciwa Man United kwallo gun kamin a je hutun rabin lokaci inda Ighalo ya kara kwallo ta 2. Bayan dawowa hutun rabin lokacine Ighalo ya kara cin kwallo ta 3 wanda a haka aka tashi wasan. https://twitter.com/EmiratesFACup/status/1235676393909800960?s=19 Da wannan sakamako, Man United ta kai ga matakin wasan Quarter Finals inda zata hadu da Norwich.   Da kwallaye 2n da yaci, Ighalo ne ya karbi kyautar gwarzon dan wasan. Sankan ya kafa tarihin zama dan Najeriya na farko da ya ciw...
Pogba ya Warke zai fara bugawa Manchester United wasa

Pogba ya Warke zai fara bugawa Manchester United wasa

Wasanni
Rahotanni sun bayyana cewa tauraron dan kwallon kungiyar Manchester United,Paul Pogba da ya kwashe lokaci me tsawo yana jinya a karshe dai ya warware kuma zai koma bugawa kungiyar tashi wasa nan bada jimawaba.   ESPN ta bayyana cewa, wasu majiya masu karfi sun bayyana mata cewa dan wasan da ya samu rauni tun a watan Disambar daya gabata a yanzu ya koma Atisaye da kungiyar tashi ta Man United.   Ana saran Pogba zai bugawa Man United wasa na farko a karawar da zasu yi ta cin gasar Europa da LASK Linz ranar 12 ga watannan na Maris.