fbpx
Friday, July 1
Shadow

Tag: Mando

Da Duminsa: An yi harbe-harbe sosai a Mando Kaduna a daren Jiya

Da Duminsa: An yi harbe-harbe sosai a Mando Kaduna a daren Jiya

Tsaro
Rahotanni daga Unguwar Mando jihar Kaduna sun bayyana cewa an yi harbe-harbe sosai a daren jiya.   Unguwar dai a nan ne sabuwar makarantar horar da sojojin Najeriya, NDA take. Wasu mazauna Unguwar sun shaidawa Hutudole cewa sun ji harbe-harbe sosai da aka dade ana yi a daren jiya.   Wasu Rahotanni sun bayyana cewa 'yan Bindiga ne suka kaiwa makarantar College of forestry Afaka, Kaduna. Wata Majiya tace har sun kai ga daukar wasu dalibai.   Amma zuwa yanzu dai hukumomi baau tabbatar da faruwar lamarin ba.