fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Manuel Locatelli

Sassuolo ta baiwa Juventus aron Manuel Locatelli na tsawon shekaru biyu tare da wajabta mata siyan shi a shekarar 2023

Sassuolo ta baiwa Juventus aron Manuel Locatelli na tsawon shekaru biyu tare da wajabta mata siyan shi a shekarar 2023

Wasanni
Locatelli na daya daga cikin tawagar Italiya da suka lashe kofin Euro na shekarar 2020 a watan daya gabata, inda yaci kwallaye biyu a wasanni biyar daya buga mata hadda wasan karshe na gasar. Kuma Sassuolo tayi yarjejeniya da Juventus wurin aron dan wasan inda ta wajabta mata sayen shi a farashin fam miliyan 34 a shekarar 2023 kuma Juve ta aimce da hakan. Arsenal da Liverpool sun bayyana ra'ayin su akan siyan tsohon dan wasan AC Milan din a wannan kakar wanda ya Sassuolo a shekarar 2018, amma a karshe ya zabi cigaba da wasa a gasar Serie A. Italy midfielder Manuel Locatelli has joined Juventus on a two-year loan from Sassuolo with an obligation to buy in 2023. Locatelli, 23, was part of the Italy squad that won Euro 2020 last month, scoring twice in five games and coming on a...