fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Mariano Diaz

Dan wasan Real Madrid Mariano Diaz ya kamu da cutar Covid-19

Dan wasan Real Madrid Mariano Diaz ya kamu da cutar Covid-19

Wasanni
Kungiyar Real Madrid ta yiwa yan wasan ta gwajin cutar korona yayin da suke shirin cigaba da gudanar da atisayi bayan ta basu hutun wasu kwanaki kadan, kuma sakamakon gwajin ya nuna cewa Mariano Diaz ya kamu da annobar.   An yiwa yan wasan gwajin ne a gidajen su wanda haka ke nuna cewa Mariano bai kusanci wani abokin aikin shi ba. Dan wasan gaban yanzu zai killace kashi a gida tare da bin sharuddan cutar kamar yadda doka ta tanadar.   Real Madrid tayi jawabi akan sakamakon gwajin yayin data cewa, a jiya muka yiwa yan wasan mu na tawagar farko gwajin cutar Covid-19, kuma ma'aikatan lafiya sun tabbatar mana da cewa Mariano ya kamu da cutar. sun kara da cewa, dan wasan namu yana cikin koshin lafiya kuma zai killace kanshi a gida tare da bin dokokin cutar.   Sa...