fbpx
Monday, June 27
Shadow

Tag: Mario Mandzukic

Tsohon dan wasan Bayern Munich Mario Mandzukic yayi ritaya daga wasan tamola

Tsohon dan wasan Bayern Munich Mario Mandzukic yayi ritaya daga wasan tamola

Wasanni
Tsohon tauraron dan wasan Bayern Munich, Juventus da Atletico Madrid Mario Mandzukic yayi ritaya daga wasan tamola yana dan shekara 35. Dan wasan kroshiyan ya taimakawa kasarsa ta kai wasan karshe na gasar kofin duniyan shekarar 2018, kuma ya taka leda a AC Milan a kakar data gabata. Mandzukic ya lashe manyan kofunan gasa a kasashe hudu tare da kofin gasar zakarun nahiyar turai a Bayern Munich, kuma ya sanar da ritayar tasa ne a wata wasika daya turawa mabiyansa a Instagram. Former Bayern, Juventus and Atletico star Mandzukic announces retirement Former Bayern Munich, Juventus and Atletico Madrid forward Mario Mandzukic has announced his retirement from football at the age of 35, bringing the curtain down on a glittering career. The striker, a former all-time great C...