fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Martin Odrgaard

Martin Odegaard yayi bankwana da Arsenal yayin da yake shirin komawa Real Madrid

Martin Odegaard yayi bankwana da Arsenal yayin da yake shirin komawa Real Madrid

Wasanni
Martin Odegaard yayi bankwana da kungiyar Arsenal a shafin sa na kafar sada zumunta bayan da kwantirakin shi na aro a kungiyar ya kare, inda yake shirin komawa kungiyar shi ta Real Madrid. Dan wasan Norway din mai shekaru 22 ya koma Arsenal ne a matsayin aro na tsawon watanni shida a watan janairu. Kuma yaci mata kwallaye biyu inda ya taimaka wurin cin wasu kwallayen a wasanni 20 daya buga mata a gasar Firimiya da kuma Europa. Odegaard ya bayyana a shafinsa na Instagram cewa yana godiya ga Arsenal kuma ba zai taba mantawa dasu ba, kungiyar na cikik zuciyar shi.   Odegaard bids farewell to Arsenal and is already thinking about Real Madrid Martin Odegaard took to social media to bid farewell to Arsenal as his loan deal with the Gunners officially ended, with the Norway playma...