fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Tag: Maryam Abacha

COVID-19: Maryam Abacha ta raba kayan tallafi ga mabukata

COVID-19: Maryam Abacha ta raba kayan tallafi ga mabukata

Kiwon Lafiya
Raban kayan tallafi Maryam Abacha ta rarraba kayan tallafi ga mabukata Gidauniyar Maryan Abacha ta tallafawa mabukata sama da dari biyu inda ta raba karamin buhun shinkafa da wake da mangyada domin rage radadi a wannan lokacin da ake fama da cutar Corona. Da ya ke mika tallafin Farfesa Yakubu Azare malami a jami'ar bayaro dake kano yayi kira da masu hannu da shuni da su ringa tallafawa masu karamin karfi musamman a wannan lokaci da al'umma ke zaman gida.