
Maryam Booth ta baiwa wani da yace ta tsufa zazzafar Amsa
Tauraruwar fina-finan Hausa,Maryam Booth ta saka wasu kayatattun hotunan ta a shafinta na sada zumunta inda masoyanta da dama suka yaba.
Saidai daya daga cikin Masu bibiyarta ya bayyana mata cewa, "Duk kin Tsufa"
Saidai Maryam ta bashi amsar cewa Tsufa Lokacine ai kai nono kake sha har yanzu.