fbpx
Saturday, June 25
Shadow

Tag: maryam gidado

Maryam Gidado ta shiga jami’ar koyi da kanka ta NOUN

Uncategorized
Tauraruwar Fina-finan Hausa Maryam Gidado ta samu shiga jami'ar nan ta koyi da kanka wadda ake kira da NOUN a takaice, reshen jihar Bauchi, jarumar dai bata bayyana ko yaushe ta fara karatunba ko kuma menene take karantaba. Amma ko ayau ta saka wannan hoton na sama a dandalinta na sada zumunta da muhawara inda ta rubuta gani a hanyar makaranta. Muna mata fatan Alheri da kuma Allah ya bada sa'a.