fbpx
Wednesday, June 29
Shadow

Tag: Maryam Wazeeri

Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Ji Amsar da Laila ta Labarina ta baiwa wani da ya ce mata ta yi Aure

Nishaɗi
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Musa Waziri ta saka kayatattun hotunan ta da ta dauka a Dubai a shafinta na Instagram.   Da dama sun yaba da Hotunan inda wani ya bata shawarar cewa ta yi aure ta Huta.   Saidai Maryam wadda ta yi fice a shirin fim din Labarina da ake nunawa a tashar Arewa24 bata dauki Lamarin da zafi ba.   Ta baiwa wanda ya bata waccan shawara amsa da cewa "Toh"